Posts

FASAHAR KERE-KEREN WAYAR HANNU

Image
FASAHAR KERE KERE. Assalamu alaikum, Yau InshaAllah  zamuyi tsokaci akan fasahar kere-kere. Kasancewar mu ma'abota amfani da wayar hannu, computer da makamantansu, yana dakyau mu kasance masu nazartar tare da zurfafa tunani akan waddannan abu buwa kamar haka. 1. Ya ake kera wayar yannu. 2. Yaushe aka fara kirkiri waya 3. Waye ya kirkiri waya Da sauransu. Babbar matsalar mu a yankin Africa shine rashin zurfafa bincike akan irin wadancan abubuwa,  sannan kuma gwamnatocinmu basa tallafawa harkar kerekere zaka iya  samun yara da yawa wadanda suna da basira matuka aman gwamnatocin mu basa damuwa da irin waddan nan matasa,  sunfiso a kodayaushe muzamo cima zaune saide a kera mana mu saya, wanan dalilin ne ma yasa zakaga kullum turawa saide su kiramana kaya mu siya. Idan ka dauki waya kadai zakaga kudin da kamfanoni wayoyin nan suke samu sunfi kudin da ake samu a manfetir a Nigeria. Kulum sai wani kamfani yafito da sabuwar waya mukuma sai...

VOICEMAIL (SAKON SAUTI)

Assalamu alaikum .🙏🙏🙏🙏🙏 Barakanmu da wannan lokaci🙏🙏🙏 yau InshaAllah zamuyi bayani akan voice mail (sakon sauti)🔦🔦🔦☎📟👇👇 Voicemail wata hanyace da zaka tura sakon sauti zuwa ga wanda kake nufin isar da sako.👇☎📟 Dalilan da suke sawa a tura sokon voicemail🚸 Wasu lokutan zaka iya kiran wayar wani abokin ka sai kaji ance dakai not reachable aman zaka iya tura masa voicemail, watakila kuma sakon da kake son isarwa yanada mahimmanci so sai kuma kana so ka isar da sakon akan lokaci.🙋 Idan wanda ka kirawo ya saita tsarin voicemail akan layinsa kuma kakirashi baka same shiba, kawai saika fadi sakon, idab kuna wayarsa zai ga sakon ka kuma zai saurara don sanin daliln wannan sako.👇 Amfanin voicemail 🚸👇 1.Yana temakawa wajen isarda sak...

BAKA DA BUKATAR KARYA LAYINKA NA MTN

Assalamu Alaikum. InshaAllah yau zamuyi magana akan (porting) wato yadda zaka sauya kamfanin layinka zuwa wani kamfani batare da ka canja number ba,  a kwanakin baya naga mutane da yawa suna karya layinsu na MTN sakamakon kisan yan Nigeria a kasar south Africa wanda wasu sunga hakan itace kadai hanyar dazasu huce haushin su,  to amman wannan mataki sam bai dace saboda karya layinka zai iya jawo maka asara maiyawa musamman idan kana kasuwanci kuma kwastomominka zasu dinga nemanka basu samekaba. Memakon kakarya layinka kawai ka sauya layinka daga MTN zuaa wani kamfani kamar 9mobile Golo ko Airtel,  Idan kana son ka sauya layinka daga MTN zuwa 9MOBILE ko GLO ko Airtel batareda nambarka ta sauyaba kawai sai kaje kamfanin da kake so ka koma kace musu kanason kai porting din layinka daga MTN zuwa kamfanin su, batare da wani bata lokaciba zasu saukeka daga kan MTN zuwa 9Mobile ,  ko Glo ko Airtel  idan angama nambarka bazata sauyaba aman idan zaka saka kati na kamfanin...

MATAKIN DAYAKAMATA KA DAUKA WAJEN KARE KANKA DAGA SHARIN MASU SATAR KUDI A BANKI

Assalamu Alaikum . yau InshaAllah zamuyi magana akan wata matsala da tazama ruwan dare acikin al'umma, a wannan zamani akwai wasu batagari masu amfani da wasu hanyoyi wajen sacewa mutane kudade a akaunt din su , kawai kana zaune saikaji debit alert wanda bakasan dashi ba, kuma inkaje banki sai suce da kai kaine ka ciri kudin saboda da layinka akai amfani aka cire kudin. akwai hanyoyi dayawa dasu wadannan bata gari suke bi wajen satar bayanai daga jamaa wanda mutane da dama basa kulawa ko damuwa da mahimmancin waddannan bayanai . sudai waddan mutane kulum acikin bincike suke akan yadda zasu cutar da alumma, su sun kasance suna bacci da rana da da daddarekuma sai su hau Internet suyi ta gwada sa'arsu har su dace. kadan daga cikin bayanai dasuke sata sun hada da. 1. shekarun haihuwar wanda zasu iya samu a facebook dinka ko wata social media zama su iya kiranka awaya su yaudareka da cewa su ma'aikatan bankine suna so san wasu bayanai agurinka wanda idan kai kuskure ka fa...

YADDA ZAKAYI TARaNSFAR DATA DAGA LAYINKA ZUWA WANI LAYI

YADDA ZAKA TURA DATA DAGA WANI LAYI ZUWA WANI  KO SHARING AKAN LAYIN   MTN , 9MOBILE, GLO DA AIRTEL ♨️ Assalamu alaikum barkanmu dasake saduwa a wannan dandali mai albarka yau zamuyi bayani akan yadda Zaka iya turawa yanuwanka ko abokai data daga layinka zuwa nasu kamar haka:- 🌀 YADDA ZAKAI TRANSFA   DAGA  MTN ZUWA  MTN 1. Katabbata kana da data akalla  10MB. 2. Kadanna  *131*7 # 3. Kabi umarnin dazai bayyana akan wayarka 4.. Kazabi. Pin dinka  lambobi hudu missali 1992 5. Ka danna  *131*2*1#. 6. kadanna *131*2*4*1*No. dazaka turada data.*Pin# Idab kuma sharing din data zakayi said ka  kadanna  *131*2*4*3*Pin# ko  *131*2*4*2*phone number*Pin#.   Dancire number danna *131*2*4*1* number*Pin# *131*2*4*4*Pin#. YADDA ZAKAI   TRANSFER Data DAGA   AIRTEL   ZUWA AIRTEL DON YIN TRANSFER 10MB: kadanna  *141*712*11* number wanda zaka turawa # 25MB: danna *141*712*9* number...

SABON SHIRIN TALLAFAWA MATASA MARASA AIKI

ME YASA AKE BARIN HAUSAWA ABAYA WAJEN DAUKAR AIKI   KO KOYAN SANA'A A WANNAN KASAR TAMU ? . 😲  😱 Assalamu alaikum , barkanmu da sake saduwa a wannan dandali.👐 yau zamuyi wani dan tsokaci a wannan dandali dangane da dalilan da suke sawa ake barin hausawa abaya wajen daukar aiki ko koyarda sanaoi a wannan kasa tamu, ashekarun baya gwamnatin kasarnan tayi empowerment programs kamar su youwin , sure -P  dasauransu, wanda mafiyawancin hausawa basu mori wadannan programs ba, awancan lokacin jamaa da dama a wasu bangarorin kasarnan sun amfana da wadancan shirye-shirye wanda ahalin yanzu waddanda suka tattala kudaden daaka basu suna cin moriyar wadanan shrye-shirye. 💖 bayan hawan shugaba Buhari ya bu llo da empowerment program wanda aka fi sani da N-power wanda shima dayawa daga cikin hausawan mu basu moraba , wasu lokutama sai a bude portal din batare da wadansu sun sani ba, 👏👏 &#128079...

YADDA ZAKA SAMU 1 GIG AKAN #200

ASSALAMU ALAIKUM . Barkanmu da sake saduwa a wannan dandali. yau inshaAllah zamuyi bayani akan tsarikan data da zaka samu 1 gig akan naira 200. wadannan tsarikan suna da amfani ne ga wanda yakeson yin wani aiki na karamin lokaci kamar, downloading din softwares, updating din OSD ko downloading din movies, ga tsarikan kamar haka. 1. GLO *127*60# 2. AIRTEL *312. 3. MTN text INSTD2  TO 131 4. 9M OBILE *229*3*11# GARGADI wannan tsarikan ana amfani dasune da daddare daga 12-5am aman na Mtn da glo yana kaiwa 24hrs.  don bibiyarmu a whatsapp shiga nan ko facebook shiga  nan wassalam !

YADDA ZAKA YI AMFANI DA NET WORK DIN WAYARKA AKAN COMFIYUTARKA

Image
Assalamu Alaikum 👐 barkanmu da sake saduwa a wannan dan dali.👐 ⭐       ⭐           ⭐        ⭐    ★ yau zamu yi magana akan yadda zakayi amfani da network din wayarka akan comfiyutar ka batare da modem ba tahanyar ( Hotspot ) 🌟                🌟              🌟                 🌟 mafi yawan lokuta dayawa daga cikin masu amfani da kumfiyuta suna son suyi browsing a kan computar su aman suna ganin saida modem ne kawai hakan zai yiwu, wanda sakamakon zuwan wayar Android kasuwar modem ta mutum tunda ita wayar android tana dauke da tsarin Hotspot wato yadda zaka...

KOKASAN AKWAI STORAGE HAR 30GIG AKAN WAYARKA TA ANDROID

ASSALAMU ALAIKUM. barkanmu dasake  saduwa a wannan dandali 👋 . 🌟⭐★🌟⭐⭐🌟 yau inshaAllah zamuyi magana akan 30 gig storage dake kan wayar ka ta android wanda dayawa daga cikin masu amfani da wayar android 📲 basu san yada zasu mori wannan storage din ba. ⭐     ⭐       ⭐      ⭐       ⭐ kasancewar wayar android 📲  mafi shara akasuwanin G.S.M suna dauke da google drive wanda yana dauke 15 gig storage ☁ sannan kuma akwai google photos ☁ wanda shima yana dauke da 15 gig storage ☁ idan ka hada biyun zaibaka 30 gig storage ☁ wanda yake dauke akan mafi yawancin wayoyin android 📲 wanda kuma kyautane. ⭐     🌟       ★     ☆     ...

KOKASAN AKWAI 30GIG AKAN WAYARKA TA ANDROID ?

ASSALAMU ALAIKUM. barkanmu dasake  saduwa a wannan dandali 👋 . 🌟⭐★🌟⭐⭐🌟 yau inshaAllah zamuyi magana akan 30 gig storage dake kan wayar ka ta android wanda dayawa daga cikin masu amfani da wayar android 📲 basu san yada zasu mori wannan storage din ba. ⭐     ⭐       ⭐      ⭐       ⭐ kasancewar wayar android 📲  mafi shara akasuwanin G.S.M suna dauke da google drive wanda yana dauke 15 gig storage ☁ sannan kuma akwai google photos ☁ wanda shima yana dauke da 15 gig storage ☁ idan ka hada biyun zaibaka 30 gig storage ☁ wanda yake dauke akan mafi yawancin wayoyin android 📲 wanda kuma kyautane. ⭐     🌟       ★     ☆     ...

YADDA ZAKA SAMU 4.5GB A 9MOBILE

Image
ASSALAMU ALAIKUM . yau zanyi bayani akan yadda zaka samu 4.5gb a layin ka na 9mobile akan naira 500 MATAKI NA FARKO . ka sami sabon layin 9mobile   saika danna 200 sai ka zabi  2 don shiga tsaruin bayan kashiga tsarin sai ka danna *229*10*16#  zasu baka 4.5gb. GARGADI wannan datar kwana 5 kawai takeyi mungode. dan bibiyar shirye shiryenmu a watassapp shiga  nan facebook shiga nan don turawa da tambayoyo ko gyara tura email zuwa duniyarwaya7@gmail.com

YADDA ZAKA DAWO DA FACEBOOK ACCOUNT DINKA DA AKA KWACE

Image
Assalamu Alaikum . barkan mu dasake saduwa a wannan shafi. sakamakon tambayoyi da masu bibiyar wannan shafi namu akan yada zasu dawo da facebook account dinsu daaka kwace wannan daliline yasa naga yadace mu danyi bayani akai. dafarko dai idan masu bibiyar shirye shirywnmu basu mantaba  kwanakin baya nayi magana akan kadan daga cikin dalilan da suke sawa a kwace maka facebook account . MATAKI NA FARKO :- 1. ka shiga inda ake login 2. sai ka danna forgotten passw ord 3. saika saka nambar wayarka ko email dinda 4. sai ka danna search my information 5. zakaga account dinka ya bayyana 6. saika account dinka 7. zasu turo maka da wasu nambobi 8. saika saka nambobin a wani colu mn 9. saika canja pas sword 10. account dinka zai dawo aman idan ka danna search my information sai bakaga acc ount dinka ba to sai ka bi waddannan hanyoyin . 1. ka ziyarci wannan site din https://www.facebook.com/hacked/ 2. idan kashiga site din sai ka danna inda akace my accou...

YADDA ZAKA SAMU 100 GIG ONLINE STORAGE FREE

zaka iya sauke apk din akan wayarka saikai lunching dinsa bayankagama zasubaka 2gig don samun maa dana wato cloud storage shiga nan   idan kaiyi sharing zasu dinga karmaka .

YADDA ZAKAI UNLOCKING DIN WAYARKA BATARE DA KA RASA WANI ABU AKAN WAYARKA BA

Image
Assalamu alaikum barkanmu dasake saduwa awannan shafi. sakamakon tambayoyi da wasu masu bibiyar shirye shiryenmu awanan shafi akan matsalar rasa abubuwan kanwaya musamman idan akasamu matsalar locking wato mutum ya manta Password ko pattern din dayasaka akan wayarsa. akwa hanyo kamar haka:- yin cloud  backup  wato mutun yayi register da online cloud storage wanda zaka dinga yin backup nakomai kamar bidiyo,  adio,  files,  contacts,  messages,  da sauransu wanda koda ansami matsalar locking ko batan waya zaka sauke dukan abubuwan dake kan tsohuwar wayarka akan sabuwar, harma zama ka iya sauke su akan Computer ka. idan kana bukatar online cloud storage shiga   nan ko nan damakamantansu. hanya tabiyu itace kamar haka alokacin dawayar ka tai locking kuma kamanta Password din sai ka samo  memory card kamar 8gig kasaka idan babu a kan wayar sai ka kashe wayar bayan ta mutu sai ka danne gurin kuna wayarka tare da volume up atare nawasu ...

ABUBUWAN DA KE JAWOWA A KWACE MAKA FACE BOOK ACCOUNT, EMAIL, DASAURANSU

Image
ASSA LAMU ALAIKUM . 🌟   ★    ⭐    ⭐  ☆ barkanmu da sake haduwa a wannan dandali nine naku Muhammad  Auwal Aliyu ayau InshaAllah kamar yadda muka saba yau zanyi magana akan dalilan da suke sawa wasu batagari a yanar gizo suke kwacewa mutane Facebook, Email da sauransu dan satar bayanai wanda akarshe suke cutar da jamaa tahanyar kwace wa da kuma satar bayain. bayan dogon nazari da bincike, bincike ya nuna cewar mafiyawan dalilan sun samo asaline daga yin amfani da lambobin siri masu saukin ganowa. missali kaso 30% na masu amfani da yanar gizu suna amfani da shekarun haihuwa amatsayin lambobin tsaro. haka zalika bincike yanuna kaso 15% suna hada sunansu da shekarun haihuwar su. kaso 10 suna amfani da lambobi masu saukin kamar  12345678 kaso 10% suna amfani da lambar wayarsu ko wani yanki amatsayin lambobin tsaro kaso goma suma amfani da sunayen yayansu ko masoyansu amatsayin lambobin tsaro. kaso 40% kawai suke amfani da lamb...

YADDA YAZAKA TSARE FACEBOOK ACCOUNT DINKA

Image
Assalamu Alaikum. Dafatan anyi sallah lafia dafatan Allah ya karbi ibadunmu ya yafe mana kurakuranmu yasa mu a cikin yantattu Amin. Yau inshaAllahu zanyi magana akan hanyoyin da zakabi wajen tsare Facebook Account dinka daga sharrin masu sata r bayanai tahanyar kafofin sadarwa na social medias. Kasancewar Facebook mafi shahara wasu bata gari suna amfani dashi wajen satar bayanai don yin amfanin dasu wajen cutar awani kokuma su yi amfani da Account din wani dan su yaudiri jamaa wanda akarshe suke damfarar wasu jamaa ta tahanyar BASAJA da sunan wani . Missali akwai maza dayawa da s uke amfani da Account na mata don yaudar maza wanda akarshe suke yaudarar jamaa harma su damfare su . Wasu kuma sukan bude Account dasunan wasu manyan shwagabani ko manyan jamian tsaro na kwastam suna talan kayan GWANJO na kwastam wanda akarshe suke damfarar jamaa . Wasu kuma suna kwace Facebook Account...

YADDA ZAKA GANO WAYARKA DA AKA SACE

Image
Assalamu Alaikum . Yau zanyi bayani akan matakan daza ka dauka dan magance matsalar satar wayar hannu,  mafiyawan lokuta  zaka ga mutum yasai waya maitsada aman kuma sai kaji yace ansace wayar kuma mafi yawan lokuta baa ganin waddansu wayoyin da ake sacewa. Yanada kyau idan kasai waya maitsada ka sakamata tsaron da koda an saceta zaka iya gano barawo wayarka ko kuma ka gano wanda yasai wayarka. Sakawa wayoyin hannu tsaron hana sata wato  anti   theft  ko  find   my   phone   softwares na temakawa wajen   saukin gano barawon wayarka. Wadansu wayoyin suna zuwa da  anti theft  wasu kuma basa zuwa dasu. Idan babu akan wayarka ! ! Zaka iya saukar da software ta  find   my   phone  a play store dinka bayan kasaukar se kabi waddannan matakan 1. Zakayi register da Email dinka 2. Zaka saka nambar wayar daza a iya samunka koda ansace wayarka kamar lambar aboki ko mata kowani makusanci 3. Zaka zabi passwor...

YADDA BATIRIN WAYARKA ZAI YI KARKO

Image
Aslmu Alaikum . Akwai wadan su dabi'u da masu amfanin da wayar ANDROID keyi waddanda suke cutar da batirin wayar tayadda zakaga batirin wayar yayi snayi baya rike caje. Dayawa daga cikin masu amfani da wayar ANDROID basa damuwa da yaushe yakamata su caje wayarsu ko kuma yaya yakamata su cajawayar. Ita dai wayar ANDROID ta nada kaidoji dayawa wanda yahada da tsarin caji . Yana dakawai mutum yasabawa wayarsa da  tsarin da bazai cutar da it ba ko kuma sanyaya batirin wayar. Idan kanaso batirin wayar ka yai karko kuma ya dinga rike chaji to karka dinga saka wayarka a caji batareda tabukacihakanba. Missali mafiyawan maabota wayar ANDROID suna chaja wayarsu ne dazara yanka daya ko biyu yasauka wanda hakan yana kashe batir kuma kana sabawa wayar da hakan, yakamata kasani cewar a kaida bai dace kasaka wayarka a cajiba har sai  vatirinka ya zama kasa da 40%  in san samune kamatayayi kadinga caja wayarka sau daya a 24 hrs idan ka sabamata dahaka to batirinka zaiyi karko sosai...

ABUBUWAN DAYAKAMATA KA SANI A WAYAR ANDROID

Image
Assalamu Alaikum. Yau zanyi magana akan abubuwan dayakamata ka sani kafin kasai wayar Android. Wayar android itace mafi shahara a kasuwannin waya musamman A Africa ita dai android tana dauke da abubuwa masu mashimmanci wanda kusan zaa iyacewa tana kaman ce ce niya da komfuyuta ta fuskoki da dama, tana iya yin wadan su abubuwa da komfuta ka iyayi. Tun fitowar wayan Andriod tasamu karbuwa sosai fiye da kowace waya hakan ne yasa burin kowane mutum  ya malaki wayar Android. Kodayake ba bayani zanyi akan wayar Android ba yanzu aman gakadan daga ckin abubuwun dayakamata ka sani kamar haka: ABU NA FARKO DAYA KAMATA KASANI KAFIN KA SAYI WAYAR ANDROID. 1. INTERNAL STORAGE ( WATO ADADIN YAWAN KWAKWALWAR WAYAR ANDROID . Yanada kyau kasan nawane karfin kwakwalwar wayar dazaka saya wato giga nawane internal storage dinta sanan kuma giga nawane RAM dinta, Idan kana son waya ta dinga daukar apps dayawa kuma  batare da ka takurawa kwakwalwartaba to dole saika sami wayar ...

YADDA ZAKAMAIDA KEYBOARD DIN WAYAR KA ARABIC/ENGLISH

Image
Assalamu Alaikum Yauzamuyi bayani akan yadda za maida keyboard din wayarka ta android Arabic/Engl ish. Akwai wayoyin android dayawa da basa zuwa da yaren Larabci a kansu aman kuma dayawa dagacikin daliban ilimin addini suna jin takaicin hakan sakamakon taamali dasuke da yaren larabci. Koda wayarka ta android bata laraci zaka iya saka mata Arabic keyboard tayadda zaka dinga zabar yarenda zaka yi rubutu dashi akan keyboard dinka. Zaka iya shiga nan saika zabi Arabic keyboard sai ka saukar dashi akan wayarka bayan kayi dawnload saika yi activate dinsa daganan kawai saika cigabada amfani dashi. Dan neman karin bayani zaku iya tuntibar mu ta Phone no. +2347015163413 Ko Email aaliyu618@ gmail.com Zaku iya bibiyar mu a facebook Ko website Mungode

YADDA ZAKAI ACTIVATE KO DE ACTIVATE CALL BARRING, CALL FORWARDING

Image
Assalamu  Alaikum Call barring wata hanyace dazaka hana wani kira shigowa ko fita daga wayar ka saka makon wasu dalilai, Call forwarding kuma wata hanyace daake bi dan  karbar kira akan wani layi dabam. Missali zaka iya forwarding din kira daga wani layin dabaya kan wayarka zuwa layin dayake kan wayarka,. Dan sanin yadda zakai forwarding akan layinka shiga http://www.auwalaliyu.wapka.mobi/site_13.html Wslm. Follow us on facebook

ILLAR TAKURAWA RAM DIN WAYARKA TA ANDROID

Assalamu Alaikum Mafi yawan lokuta masu amfani da wayar android basa kula da me yakamata su yi installing a kan wayarsu, akwai dalilan  da suke saka wayarka 📱ta dinga slow ko makalewa,   ko ta dinga zafi wanda hakan yakansa chajin  ka yadinga saurin sauka. Abubuwan dasuke haifar wa da android 📲 phone matsala. 1. Dora apps dayawa wanda ya tare fiye da kaso 90 % na RAM din wayarka . 2. Cika internal storage naka fiye da 90% 3. Barin wayarka akune na tsawon kwanaki  batare da kayi reboot ko kashetaba. Etc Waddan matsalolin kadan kenan da matsalolin dasuke saka wayar android  📱 ta dinga daukar zafi wanda hakan yana sa wayar 📲ta dinga makalewa ko  ta dinga slow asakamakon hakan chajin wayar zai dinga sauka da wuri kuma hakan zai cutar da batirin wayarka 📱.. Zaka iya saukar da RAM Junk cleaner  akan wayar ka a nan dan ka dinga sassauta RAM dinka. Wasslam. Follow us on facebook Visit our site

FA'IDOJIN VOICE-MAIL

Image
Assalamu Alaikum Voice-mail nada fa'idoji masu yawa gakadan daga cikin su 1. Isar da sakon murya ga wanda aka nema ba'a samu ba . 2. Magance matsalar karya alkawari 3. Yana temakawa wajen gano musababin yin wani abu   mai kyau ko mara kyau . 4. Samin sako akan lokaci 5. Yana taimakawa wajen fahimtar   wani boyayyen lamara . 6. Gano wanda ya aikata wani abu mai kyau ko akasin haka ga wand yaturo sakon . Dasauransu . Gamasu wayar android siga nan ka saukar da instavoice app akan wayarka . Wasalam Visit our site Follow  us on f acebook

YADDA ZAKA SAI KATI KO TURA KUDI DAGA BANK ACCOUNT DINKA

ga masu amfani da banki Zaka iya sayankatin waya ta wayannan hanyoyi 1.Access bank:*901* amount# 2.Eco bank*326*amt# 3.Fidelity:*770*amnt# 4.FCMB:*389*214*amnt#  5.F.bank:*894*amnt# 6.GTB:*737*amnt# 7.heritage bnk:*322*030*amnt# 8.keyston:*322*082*amt# 9.Skybnk:*389*076*1*amnt# 10.IBTC: *909*amnt# 11.Sterling:*822*amount# 12.UBA:*389*033*1*amount# 13.Unity bnk:*322*215*amount# 14.Zenith:*966*amnt# or *302*amnt# (for mtn users) 15.Diamond bank(yellow acct. only):*710*555* phone no.*amnt*pin# Follow us on facebook

HANYA MAFI SAUKI WAJEN MAGANCE MATSALAR BATAN CONTACT

Image
a mafi sauki wajen magance matsalar bata ko rasa contacts sakamakon batan waya. Mafi yawn wayoyin android suna da zabin yadda zaka saka email akanta wanda hakan yakan taimaka wajen ajiye contacts,photos,videos,documents. E.t.c   Kasaka email dinka akan wayar Ka zabi backup and restore Ka tabbata ka Bude datarka Idan ka gama to duk lokacinda Kai saving contacts akan wayarka to zai tafi email dinka ta yadda koda wayarka tafadi kawai saikasake  saka email dinka akan saburwayarka saika bi wadancan hanyoyi da muka fada a sama kawai zakaga contacts,photos,videos, e.t.c zasudawo kan sabuwar wayarka . Koda kuwa babu sim akan wayarka Mungode . Follow us on facebook Www.auwalaliyu.wapka.mobi

YADDA ZAKA FASSARA KALMA DAGA WANI YARE ZUWA WANI A GOOGLE TRANSLATE

Image
ASSLAMU ALAIKUMinshaAllah Yau zamuyi maga akan GOOGLE TRANASLATE wani bangarene a google daake amfani dashi wajen sanin maanoni kalmomi a wani harshen dabanakaba kamar turanci, larabci faransanci da sauransu YANDA ZAKA YI AMFANI DA GOOGLE TRANSLATE zaka iya saukarda application na google translate anan www.9apps.com ko ka shiga nan https://translate.google.com/m/translate ta opera saika zabi yaren dazaka fassara dakuma yaren dakake fahim ta . zamucigaba inshaAllah F ollow us on facebook

YADDA ZAKA AJIYE VIDE, AUDIO, DOCUMRNT FILE

Image
YANDA ZAKA AJIYE KOWANE FILE AMA'AJIYAR YANAR GIZO KAMAR HOTO,BIDIYO,AUDIO,PDE,DOC,JAR, JAD,APK,DASAURANSU,BATARE DA KA YI ASARAR WANI ABUBA, AKWAI GURARE DA YAWA DAZA KA IYA AJIYE WAYANCAN ABUBUWA DA MUKA AMBATA,DALILIN DAYASA MUKE MAGANA AKAN WANAN MAAJIYA SABODA DALILAI KAMAR HAKA,LALACEWAR MEMORYCARD,FADUWA KO SACE WAYA, TO AMA IDAN KA AJIYE FILES DINKA AKAN ONLINE STORAGE BAZAKA TABA ASARAR SU BA DAN BA ABIN DA ZAI SAMESU , AKWAI GURAREN AJIYA KAMAR DROPBOX,GOOGLE DRIVE,UC DISK,DA SAURANSU,IDAN KANA BUKATAR DAYA DAGA CIKIN WAYANNAN SHIGA NAN www.9apps.com IDAN KA SAUKAR DA SU AKAN WAYARKA SAI KAI REGISTER BAYAN KAYI REGISTER SAI KA FARA AJIYE FILES DINKA , BA GARA BA ZAGO , ZAMU CI GABA INSHA'ALLAH Follow on facebook

INTERNET BROWSER MASU SAUKIN SARAFAWA

Image
Assalamu-alaikum  Yau   zamuyi   magana  akan browsers  masu   saukin   sarrafawa  ,   basa   raina  network  kuma   suna   daukeda   abubuwa   masu   mahimanci   kamar  1.boye  bayanan  browsing ( incognation ).  2.  ajiye   bayanai   masu   mahimanci ,  3. Night mode (eye protection ) 4.  Ajiye   hotuna ,  video , ko document  5. Served as video player ( tana  playing video  akanta ) 6.  Suna   bude  file  irin ,  dock,  htlm ,  docx ,  pdf , etc. 7. Transfer of data ( tura   baganai   daga  kan  wata   zuwa   wata ) Etc Dolphin browser  takasan   ce   mafi   saukin   sarrafawa   kuma   tana   dauke  da  dukkannin   bayanan   damuka   ambata ,  Sai   ucbwroser   ...

TSARIKAN DATA MASU SAUKI

Image
Assalmu Alaikum. ​ Yau zamu yi bayanin akan tsarin data mai sauki, haryanzu Airtel sune akan gaba wajen saukin farashin data. Dansamun data mai sauki Zaha iya zabar daya daga cikin wayannan tsarika. 1. *482# 2G 2. *668# 3G unlimited  3. *241* amount # 100% bonus data and voice. 4.*440*161# 6gig @1500. 3G 5. *418# 2.5 Gig @ 500 25days Wayannan sune tsarika masu sauki.  Dan neman karin bayani zaku iya tuntibarmu ta wannan Email.duniyarwaya7@gmail.com Mungode . Follow us on facebook

VOICE MAIL DA FAIDOJINSA

Image
Assalamu-alaikum yau zamuyi bayani akan voice-mail wato (sakon murya) Voice-mail wata hanyace maisauki wajen tura sakon magana, hakan yakan casance idan kakaiwa layin wani aboki ko danuwa aman layin baya tafiya sakamakon rashin caji ko matsalar network ko kuma wani dalili daban. YADDA AKE TURA SAKON VOICE-MAIL. 1.  Idan kanemi wani layi aman baya tafiya zakaji kafani sun sanardakai cewa wannanlayi baya tafiya aman taka iya turawa dasakon Voice mail. 2. Zakaji shiru aman kiranka yana tafiya ,  3 saika fadi sakon da kake so ka isar aman minti biyu ne kawai. wanda ka turawa sakon yana kuna wayarsa zai sami sakonka kawai sai ya dannan wasu nambobi dan saurarar sakon. YADDA ZAKA SAITA VOICE-MAIL A LAYINKA. 1. mtn kakira 133  2. Glo kakira    111 3. 9Mobile  kakira 252 4. Airtel kakira 333122 Amman mtn sun dakatarda nasu.  Saika bi umarnin dazaa baka. Aman idan kana amfanida  smartphone  kamr  android ,   ipad ,...

KADAN DAGA HANYOYIN DA ZAKA TSARE KANKA GADA HACKER

Image
Assalmu alaikum hacking wata mumunar dabi'a ce ta satar bayanan sirri dasukashafi wani kamar 1. Sanin rana,wata,  shekara da aka haifi wani 2. Account number,  BVN Number, Atm security number 3.Phone Number, secret code setc Dan yin afani dasu wajen yiwa mutum sata ko aikata wani laifai a Internet da sunan wani. YADDA HACKERS SUKE SAMUN BAYANAI 1.Social messengers musaman   facebook,  2.  Scam text massages 3. Piping (lege) 4. Wajen cire kudi a Atm etc 5. Scam calls (akiraka ace kaci wata gasa ko kasami wani aiki) Hanyoyin dazakabi wajen tsare kanka daga hackking . 1. Yin amafani da password mai karfi a social messengers kamar facebook . 2. Boye lambar waya, ranar haihuwa da shekarar haihuwa a social messengers. 3. Kin yadda da scam text missali idan kaga tex ance vbn dinka ya sami masala to karkar tura wani bayani karyace. 4. Text dacewar kaci wata gasa ko kasami wani aiki katura da bayananka 5. Karka dinga amfani da shekarun haihuwa ko lambar ...

TSARIKAN DATA

Zaku iya samun ts arikan data masu sauki a nan www.auwalaliyu.wordpress. com

YANDA ZAKA TSARE FACEBOOK ACCOUNT,KO EMAIL DINKAAKWAI HANYOYI DAYAWA DAZAKA TSARE ACCOUNT DINKA DAGA HACKING mafiyawan lokuta mutane suna yimin korafi Akan facebook ko email dinsu sunkibuduwa kuma Sunyi koKarin canja password AMA sun kasabudewa,to hakan yanafaruwane sakamakon hacking, GA YANDA ZAKA TSARE ACCOUNT DINKA 1-ka zabi password mai karfi missali ka hada words da kalmomi missali (KAno1956) 2-saita login notifications Akan sim dinka ta yanda idan wani yai kokarin shiga account dinka zaa turomaka da notification creat wani zai shiga account dinka,zasu gayamaka inda mutumin yai login da address na browser da akai login akanta, 3-kada kasanarda wani password dinka 4-idan wani Wanda bakasaniba ya turomaka da requestion karka karba ko link Wanda Baka saniba kar ka shiga 5-karka bar email dinka ko nambar wayarka daka saka A facebook abude 6-ka dinga chanja password dinka akai akai 7-ka saita privacy dinka dakyau 8-kadinga duba active login dinka Dan ganin lokaci da guraren da kai login 10-karka yada wani application da kai adding yai posting Akan wall dinka 11-karkai amfani da antivirus ko wani application dabaka saniba zamuci gaba instAllah www.auwalaliyu.blogspot.com

YANDA ZAKA BUDE EMAILkamfanin yahoo da hotmail basa buduwa Akan waya a Nigeria AMA a wayansu kasashe Ana iya budesu Akan waya, ga masu computer ziyarci wayanan sites Dan bude yahoo da hotmailwww.yahoo.comwww.hotmail.cominka shiga saika clicking Akan signup zasu nunA maka yanda zaka budega masu amfani da wayar hannu zaku iya bude gmail damail.comAkan wayar ku ta hanu Dan budewa ziyarciwww.gmail.comwww.mail.comin kashi ga gmail sai ka danna create account zasu tambayeka nambar waya saikasa nambarwayarka zasu turomaka da link saika shiga linkdin zakaga yanda zaka bude,idan kuma android kake amfani daita sai ka shiga setting sai ka shiga add account sai ka zabi gmail zasununA maka yanda za ka bude ,idan kumamail.com zakabude saika shiga address na Su saika danna signup zasu nunA maka yanda zaka bude,YANDA AKE AMFANI DA EMAIL. idan kana da email address sai ka bude browser dinka opera ko uc browser saika nemo kamfanin email dinka wato yahoo ko gmail ko mail.com. idan Akan ucbrowser ne tana dauke da shortcut na wayanan kamfanunuwa sai kawai ka shiga zasu tambayeka user I'd da password sai ka saka email da password dinkasai kai login zakaga ya bude,za kaga sakonnin dasuke inbox dinka,YANDA ZAKA TURA SAKO DA EMAIL DINKAidan kai login Akan email dinka saika danna compose zakaga clum kamar haka, To Subject,Content, Attachment ga yanda zakaiTo.; saikasa email address na Wanda zaka turawa sakonsubject..; Aslam alaikum ,ko wani Abu maka mancin wannancontent;sai kayi bayani n sakon wato body, gundarin sakonAttachment; idan kanason saka hoto ko sauti,kobidiyo,ko file,saikai uploading,acan kasa zaka ga inda aka sa sent sai ka danna wajen sakon ka zai tafi,kowanne kamfani sunA da messenger zaka iya saukarda ita Akan wayar ka www.9apps.com sai kai login saika dinga amfanida ita,AMA gaskiya yin amfanin da uc browser ko opera mini yafi sauki,zamu tsaya anan, nex post AMFANIN EMAIL DA YANDA ZAKA MAGANCE MATSALOLINSA, Idan kana da tambaya contact aaliyu618@gmail.com 2347015163413 auwalaliyu@writers.com visit our sites for more, www.auwalaliyu.blogspot.com www.auwalaliyu.wallinside.com www.zamanduniya.wapka.mobi MUNGODE.

YADDA AKE KARANTA PDF FILE AKAN JAVA PHONEportable document file(pdf)wani nauin littafine da zaka iya dawnload akan waya kamar android,symbian,etc hakama zaka iya karanta pdf akan java phone batareda kayi dawnloading pdf file akan javaphone dinba,zaka iya samun pdf a www.zamanduniya.wapka.mobi ,a wayoyi kamar android,symbian ana karanta pdf file da (adobe reader) to dawnload adobe reader www.9app.com mafi yawan lokuta zakaga yan makaranta suna neman wani littafi dan yin assigment ama sakamakon rashin bincike sai kaga sun kasa samun wannan litafi duk dacewa babu wani littafi dabazaka sami pdf dinsaba saidai in bakasan inda zakasame shiba, YADDA ZAKA KARANTA PDF FILE AKAN JAVA PHONE, zakayi amfani daucbrowser baya yi akan opera,saika danna inda zakai dawnliading pdf dinka zakaga anbaka zabi kamar haka 1-install 2-open 3-preview saika danna preview zakaga littafi ya bude sai kai bookmark din littafin akan ucbrowser shikenan sai ka cigabada karanta littafin aduk lokacin da kabuqaci hakan, www.auwalaliyu.wallinside.com www.auwalaliyu.blogspot.com

YANDA ZAKA RAGE JAN DATA A KAN WAYARKA TA ANDROIDMafiyawan masu amfani da wayar android suna korafi Akan saurin lashe data da wayar android takeyi, hakan Hans faruwane sakamakon yawan applications a kan wayar android,wasu applications suna amfani da net work bazaar ka bude datar ka, idan kanaso ka rage yawanJan data saika bi wayan nan hanyiyi . 1- dis able background data 2- download task killer from www.9apps.com 3-rufe data idan ka bude wani feji harsai kagama karanta abinda kakeson karantawa sai ka sake bude datar idan zaka sake web search 4-yin amfani da task killer akai akai wajen rufe applications da duke bude wayannan kadan kenan daga hanyoyin dazakabi Dan rage Jan data Akan wayar ka ta android .

YANDA ZAKA RAGE JAN DATA A KAN WAYARKA TA ANDROIDMafiyawan masu amfani da wayar android suna korafi Akan saurin lashe data da wayar android takeyi, hakan Hans faruwane sakamakon yawan applications a kan wayar android,wasu applications suna amfani da net work bazaar ka bude datar ka, idan kanaso ka rage yawanJan data saika bi wayan nan hanyiyi . 1- dis able background data 2- download task killer from www.9apps.com 3-rufe data idan ka bude wani feji harsai kagama karanta abinda kakeson karantawa sai ka sake bude datar idan zaka sake web search 4-yin amfani da task killer akai akai wajen rufe applications da duke bude wayannan kadan kenan daga hanyoyin dazakabi Dan rage Jan data Akan wayar ka ta android .

BAYANI AKAN EMAIL email wata hanyace ta turawa ko karbar bayanai kamar rubutu ko bidiyo ko sauti,ko hotuna, email nada mahimmanci sosai wajen tura wayannan abubuwa a sirrance batare da wani ya san abun da ka turaba , zaka iya amfani da email wajen ajiye bayanan,ko takardu ko sauti ,ko hotuna ko bidiyo ,dindindin batare da tsoran lalacewaba ko bata, kai zaka iya ajiye credential ko wasu takardu masu mahimmanci a email tayada basai ka dinga yawo dasuba,idan kaje wani waje sai bukatar takardu tataso kawai sai kaje cafe kai printing takardar da kake bukata, mutane dayawa basu fahimci abinda ake nufi da email ba,wani yataba tambayata maye bambancin gmail da email, email dai sunane na jam'u kamar kace sim card kaga akwai mtn,glo,Aircel,etisalat,etc , haka shima email akwai yahoo,gmail,hotmail,mail.com, etc, duk zaka iya bude email da kowanne daga ciki ,kowanne yana masa sunan kamfaninsa, zaka iya register da kowanne daga ciki ta wannan hanya , www.yahoo.com www.gmail.com www.hotmail.com www.mail.com zamuyi bayanai Akan amfanin email da yanda zaka bude ko magance matsalolin email nex post www.auwalaliyu.wallinside.com www.auwalaliyu.blogspot.com www.auwalaliyunet.WordPress.com www.zamanduniya.wapka.mobi thanks .

BAYANI AKAN EMAIL email wata hanyace ta turawa ko karbar bayanai kamar rubutu ko bidiyo ko sauti,ko hotuna, email nada mahimmanci sosai wajen tura wayannan abubuwa a sirrance batare da wani ya san abun da ka turaba , zaka iya amfani da email wajen ajiye bayanan,ko takardu ko sauti ,ko hotuna ko bidiyo ,dindindin batare da tsoran lalacewaba ko bata, kai zaka iya ajiye credential ko wasu takardu masu mahimmanci a email tayada basai ka dinga yawo dasuba,idan kaje wani waje sai bukatar takardu tataso kawai sai kaje cafe kai printing takardar da kake bukata, mutane dayawa basu fahimci abinda ake nufi da email ba,wani yataba tambayata maye bambancin gmail da email, email dai sunane na jam'u kamar kace sim card kaga akwai mtn,glo,Aircel,etisalat,etc , haka shima email akwai yahoo,gmail,hotmail,mail.com, etc, duk zaka iya bude email da kowanne daga ciki ,kowanne yana masa sunan kamfaninsa, zaka iya register da kowanne daga ciki ta wannan hanya , www.yahoo.com www.gmail.com www.hotmail.com www.mail.com zamuyi bayanai Akan amfanin email da yanda zaka bude ko magance matsalolin email nex post www.auwalaliyu.wallinside.com www.auwalaliyu.blogspot.com www.auwalaliyunet.WordPress.com www.zamanduniya.wapka.mobi thanks .

THE BEST MONTH OF THE YEAR, another ramadan is back the month of compassion,blessing and forgiveness,the month of love,caring and reciprocity,the month in which the glorious quran was revealed,the month which has the most expensive and valueable night which is better than one thousand months,the month which Allah promise to emencipate a large number of people from hell fire every day,the month of forgiveness and compassion for all muslims,month of devotion and repentance, O ALLAH we ask you with your endless marcy and compassion to forgives our sins and accept all our good deeds,O ALLAH we ask you to unite and solves the problems of all the muslims in the world,ameeen, RAMADANAL KAREEM IN ADVANCE.

www.zamanduniya.wapka.mobi

www.zamanduniya.wapka.mobi