YADDA ZAKAYI TARaNSFAR DATA DAGA LAYINKA ZUWA WANI LAYI


YADDA ZAKA TURA DATA DAGA WANI LAYI ZUWA WANI  KO SHARING AKAN LAYIN  MTN, 9MOBILE, GLO DA AIRTEL ♨️

Assalamu alaikum barkanmu dasake saduwa a wannan dandali mai albarka yau zamuyi bayani akan yadda Zaka iya turawa yanuwanka ko abokai data daga layinka zuwa nasu kamar haka:-

🌀 YADDA ZAKAI TRANSFA  DAGA  MTN ZUWA  MTN

1. Katabbata kana da data akalla  10MB.
2. Kadanna  *131*7 #

3. Kabi umarnin dazai bayyana akan wayarka

4.. Kazabi. Pin dinka  lambobi hudu missali 1992

5. Ka danna  *131*2*1#.

6. kadanna *131*2*4*1*No. dazaka turada data.*Pin#

Idab kuma sharing din data zakayi said ka  kadanna  *131*2*4*3*Pin#
ko  *131*2*4*2*phone number*Pin#.

  Dancire number danna *131*2*4*1* number*Pin#
*131*2*4*4*Pin#.

YADDA ZAKAI  TRANSFER Data DAGA  AIRTEL  ZUWA AIRTEL

DON YIN TRANSFER 10MB: kadanna  *141*712*11* number wanda zaka turawa #

25MB: danna *141*712*9* number wanda zaka turawa#

60MB *141*712*4*  number wanda zaka turawa#.

Don neman karin bayani akan data transfer  a layin Airtel danna *141*1#

YADDA ZAKAI Transfer Data DAGA  Etisalat  ZUWA Etisalat

Dial *229*Nambar Wanda zaka turawa data * adadin MB#

(Missali
*229*08098684333*50#) ko  *229*number Wanda zaka turawa data *Adadin  MB*pin#

Missali
*229*08086868252*50*pin#
PIN= 0000

YADDA ZAKAI TRANSFA Data DAGA GLO ZUWA GLO

Danna *127*Data Plan Code*number wanda zaka turawa data#

Missali  *127*53*0805358xxxx#)

Wassalam.

Don bibiyar shirye shryenmu  a whatsapp Shiga nan

Facebook Shiga nan

Comments

Post a Comment

Mun gode

Popular posts from this blog

MATSALAR BATAN SEED PHRASE TAZO KARSHE DELTANETWORK YAZO DA ABUN ALAJABI

SIDRACHAIN ZAI SAMAR DA MILIYOYIN AIYUKA A FADIN DUNIYA

SIDRACHAIN ZAI ZAMA BABBAR KASUWAR CRYPTO A NAN GABA