Posts

Showing posts from July 3, 2025

SIDRACHAIN BABBAR DAMACE GA DUNIYA

Image
Sidrachain babban project ne da aka Gina Akan tsarin koyarwar addinin Musulunci, Wanda zai magance matsaloli da yawa da Ake fuskanta a mafi yawanci coins/token da Ake hada-hadar kasuwanci da su a kasuwanin cryptocurrency. Mafiya yawan projects a wannnan lokacin Suna zuwa da matsalolin na pump and dump/Rugpull, imitation da sauran su . Mafiyawancin projects ana kirkiresu ne kawai don samun kudade cikin gaggawa Bawai don a Gina su don su Zama wani Abu a rayuwa Kamar Yadda BTC& ETH suka Zama abun kwatance. An kirkiri Sidrachain  don Gina wani abu Mai karfi sosai a kasuwar crypto Wanda zai gogayya da manyan projects Kamar Bitcoin da Ethereum, Aman Akan tsarin Sharia Musulunci ma'ana ba cuta ba cutarwa. .Koda mutum ba Musulmi bane zai iya Shiga cikin tsarin Sidra don yin amfani da project din, saboda an kirkiri Sidrachain don ya amfanar da mutanen duniya gaba daya musamman Wanda suke da shaawar Shiga harkar cryptocurrency. Kadan Daga cikin damammakin da Sidra chain ya zo dasu sune S...