Posts

Showing posts from July 30, 2025

YADDA ZAKYI 2FA NA PI WALLET

Image
Sakamakon sanarwar da core team na pi network suka bayar Akan 2FA a wannan satin, wasu  Daga cikin pioneers Basu fahimci Yadda abun yakeba. Core team na Pi network sun umarci dukkan Wanda yai KYC Aman ba ayi masa migration ba da su daure suyi 2FA don samun migration cikin sauki, haka Zalika waddanda akayi migration Kuma wallet dinsu ta bukaci ayi 2FA don samun send migration . Wasu Daga cikin miners Suna samun irin wannnan sakon Daga sun dannna mining nasu Akan suyi confirming wallet nasu, masu Kuma basa samun wannnan sakon. Idan kazo mining Kaga sako Akan Kayi confirming wallet kawai sai Ka dannna confirm zasu bukaci  Ka saka secret phrase seed naka sai Ka saka pass phrase naka a wani Clum sai Ka Danna confirm, zasu tura maka wasu lambobi guda 6 a email Naka sai Ka kwafo sai Ka saka zakaga sun rubuta verification successful. Kayi authenticating 2FA a wallet taka.  Idan Kuma Baka samun irin wannnan sakon sai Ka Shiga mainnet checklist zaka Duba waj...

KANA BUKATAR E-PASPORT KYAUTA?

Image
A binciken da nayi Akan wannan project din akwai damammaki Dayawa dazasu amfanar da mutane musamman masu harkar crypto. Da farko zaka sauke app na meta earth a wannnan link din 👇 REGISTER and Download Meta earth  bayan Kayi register sai Ka yi kyc da National Identity card naka. Sai Ka rika claim duk bayan 24hrs Akan app din akwai OTC Market da zaka iya yin P2P Ka sayar da abun da Ka Tara KO saye. FA'IDOJIN META EARTH  *  Kowanne coin nasu yakai $8  *  A nan gaba kadan meta Earth zai zama E-PASPORT Wanda zaka iya amfani dashi wajen zirgzirga. *  Wasu projects zasu bukaci Kayi amfani da Meta Id naka wajen KYC. *  Akwai damammaki da yawa Akan Meta Earth . A daure ayi register.