ME AKE NUFI DA CRYPTOCURRENCY
Assalamu Alaikum warahamatullah wabarakatuhu. Bayani Akan cryptocurrency. Crypto currency Wata fasahace da aka Dorata Akan Blockchain technology. Blockchain technology wata fasahace da aka Dorata Akan internet wada Ake kirkirar fahasar robots da artificial intelligence, wato naurori masu sarrafa Kansu Akan Blockchain. AI Kamar chatgpt da grok da Kuma cryptographic. Cryptocurrency, wani nauyin kudi ne KO kadara da Aka kirkira Akan Blockchain Wanda ya bambamta da fiat currency, Wanda yakasance a matsayin Digital currency. Cryptocurrency zaman Kansa yakeyi ba tare da central control ba wannan dalilin ne yasa Ake Kiran crypto da decentralised wato babu wani Wanda yake control dinsa zaman Kansa yakeyi bakamar fiat currency 💵 ba Wanda dole akwai central bank da take regulating da controlling na kudi. Cryptocurrency ya bambamta da fiat currency 💵 ta hantoyi da yawa Kamar haka. Fiat currency idan kana da matsala sai kaje banki. Idan zaka cire kudi masu yawa sai Ka cika wasu kaido...