KANA BUKATAR E-PASPORT KYAUTA?

A binciken da nayi Akan wannan project din akwai damammaki Dayawa dazasu amfanar da mutane musamman masu harkar crypto.


Da farko zaka sauke app na meta earth a wannnan link din 👇

bayan Kayi register sai Ka yi kyc da National Identity card naka.

Sai Ka rika claim duk bayan 24hrs
Akan app din akwai OTC Market da zaka iya yin P2P Ka sayar da abun da Ka Tara KO saye.

FA'IDOJIN META EARTH 

Kowanne coin nasu yakai $8 

A nan gaba kadan meta Earth zai zama E-PASPORT Wanda zaka iya amfani dashi wajen zirgzirga.

Wasu projects zasu bukaci Kayi amfani da Meta Id naka wajen KYC.

Akwai damammaki da yawa Akan Meta Earth .

A daure ayi register.




Comments

Popular posts from this blog

MATSALAR BATAN SEED PHRASE TAZO KARSHE DELTANETWORK YAZO DA ABUN ALAJABI

SIDRACHAIN ZAI SAMAR DA MILIYOYIN AIYUKA A FADIN DUNIYA

SIDRACHAIN ZAI ZAMA BABBAR KASUWAR CRYPTO A NAN GABA