SIDRACHAIN ZAI ZAMA BABBAR KASUWAR CRYPTO A NAN GABA

Sidrachain wani babban project ne Wanda Engr. Muhammad Aljafari dan asalin Kasar Qatar, Muhammad Aljafari Kwararen Engineer ne Wanda ya taba kirkirar wata na'ura Mai taimakawa Kurame Wada yayi wa lakabi da seeDo. M.J ya wallafa littattafai Sama da 68.

Ya kirkiri SIDRACHAIN do tallafawa masu karamin karfi don samun kudaden shiga tareda samun damar Gina Digital business, yayi WA Sidrachain laqabi da Universal Basic income Wato hanyar samun kodaden Shiga GA mutanen duniya.
An Gina SIDRACHAIN Akan Tsarin Shari'ar Musulunci Wato ba cuta ba cutarwa. Haka zalika family members na SIDRACHAIN zasu iya haduwa su kirkiri wani project akan Sidrachain don samun tallafi Daga core team na SIDRACHAIN..

Angina BABBAR KASUWA Akan Sidrachain Wanda akekira da Sidra Dex Kuma hadahadar kasuwanci ta kankama sosai.

Ayanzu haka an kirkiri tokens Sama da guda 100 Akan Sidrachain Wanda tuni Anfara hadahadar cinikayyarsu  Akan Sidra Dex.

Wanda yayi register da Sidra ne kadai zai iya samun damar yin kasuwanci Akan Sidra Dex.

Ana Saran SIDRACHAIN zasu shigar da coins nasu Mai suna SDA manyan kasuwanci CRYPTO Kamar Binance,Bitget, Okx da sauransu  a shekarar 2027 idan Allah ya kaimu lafiya.

Wanda Bai yi register da Sidrachain ba zai iya Shiga nan πŸ‘‡don samun damar farawa.


Don samun Bayanai Akan Sidrachain Shiga nan πŸ‘‡ 

Da fatan Allah ya bamu saa 


Comments