MATSALAR BATAN SEED PHRASE TAZO KARSHE DELTANETWORK YAZO DA ABUN ALAJABI
Delta Network,
Sabon Project ne da zai magance matsalar batan phrase seeds, private keys da Kuma password.
Sunyi masa laqabi da 3.No-verification wato ba 1. password ba 2. phrase seed ba 3.private keys.
Delta Network ba ruwansa da Password, phrase seed ko private keys, kawai zai yi amfani da Tsarin da sukaiwa laqabi da Suna "dSMS" abunda tsarin yake nufi shine layin wayarka shine Komai naka, SMS kawai zaka Tura Akan wayar ka ko ta WhatsApp don yin register ko Kuma shiga account naka.
Idan ana son a Shiga wallet naka Akan Delta Network dole sai an samu layin wayar Ka (SIM CARD) kafin a samu damar yin maka Sata.
Delta Network zai magance Babbar Matsala a harkar crypto currency Wada take jawo wa mutane asara mara missaltuwa, hakan zai zama BABBAR Nassara ce a harkar crypto currency.
Ana mining 24hrs Kuma Yana kamanceceniya da pi Network.
Ga Wanda yake son register don Fara mining DeltaNetwork Shiga 👇
Akwai a App store GA masu iPhone.
Bayan Kayi download a PLAYSTORE KO app store sai Ka saka
Nambar wayar Ka tahayar amfani da country code +234 sai Ka kwafi wannan referral code din Ka saka 👇
Refer DID 👇
M98HP5XE0VGQD
Sai Ka saka user name naka.
Sai Ka kalli wannan video Yadda zakai SMS verification ta layin waya KO WhatsApp naka.
don kallon video yada zaaki register Shiga nan 👇
Watakila Delta Network yabada mamaki akasin Yadda wasu suke zato, mafiyawancin projects masu Kyau tun Daga farko Ake gane su sai dai za a iyi samun matsaloli Daga Baya Wanda na a San dasu ba, Aman insha'Allah muna fatan Delta Network bazai samu wata matsalaba
Koda project Mai kyau ne ana iya samun matsala musamman idan core team suka samu faction KO Kuma Akan yarjejeniya tsakanin core team da investors Akan Tokenomics.
Akwai wata social media me suna socio Akan Delta wada take da token nata Mai zaman Kan sa, Delta zasuyi amfani da it wajen gudanar da harkokin gudanarwa na Delta Network.
A wannnan social media zaka samu damar yin magana da core team na Delta zakuma Ka iya yin tambaya Akan project din Kuma zasu Baka amsa.
Wannan dalilin ne yasa nake bamu karfin guiwa Akan project din, yanada Kyau a fara da wuri kafin ya Zama viral.
Yanzu haka akwai 420,000 + miners sunyi first halving Kuma zasuyi second halving idan users nasu suka Kai 1M.
Akwai tsarin dual mining akan sa
Zamu ci gaba a darasi na gaba.
Dafatan Allah ya bamu sa'a
Amin ya rabb 🙏 Allah yasa mu amfana da wannan project.
ReplyDeleteMunagodiya
ReplyDeleteAmin ya Allah
ReplyDelete