SIDRACHAIN ZAI SAMAR DA MILIYOYIN AIYUKA A FADIN DUNIYA
Assalamu Alaikum warahamatullahi wa barakatuhu, barkan mu dasake saduwa a wannan blog mai Albarka, yau Insha'Allah zamuyi Bayani Akan yadda SIDRACHAIN ZAI SAMAR da miliyoyin aiyukan yi a FADIN DUNIYA.
Idan bamu manta ba a rubutun daya gabata munyi magana Akan SIDRACHAIN , Tsarin SA da Kuma manufofin SA.yau insha'Allah zamu ci gaba Akan hanyoyin da SIDRACHAIN ZAI SAMAR da aiyukanyi a DUNIYA.
Kamar Yadda mukayi Bayani cewar SIDRA Tsarin UBI wato universal basic income wato yanyoyin da mutanen DUNIYA sazu samu abun dogaro dakai, kadan daga cikin yanyoyin sune entrepreneurship wato Yadda za'a koya maka Sana'a Kuma a Baka jari don gudanar da kasuwancinka.
Akwai matakai Kamar haka .
1. sai Kakirkiri account da SIDRA chain
2. Sai Kayi mining don Tara Sidra Digital Asset Wanda yake a matsayin kudi.
3.Sai Kayi KYC
4. sai Ka kir-kiri online Sana'a missali kanaso Ka kir-kiri wani app Wanda za a rika sayen Data, Kati da SIDRA,Pi, Rubi e.t. c. sanann Kuma za a iya cinikayyar crypto, Naira Dolar akai , zakuma a iya subscription na Got,DStv, e.t.c . Note Zaka iya kir-kirar kowanne irin project akan wacce irin Sana'a , missalai, kana kiwon kaji zaka iya kir-kirar app din da kwastoma zai sai kaza KO kawai online Kuma a kaimasa duk inda yake, kaga kenan Ka fadada sana'arka.
5. Sai Ka bawa project naka suna .
6. Sai kaje Kan Sidra startup 👉 project wato inda ake bajekolin fasaha Akan kir-kire kir-kire .. zakaga ya Bude Kamar haka 👇 sai Kasaka sunan project naka.
7. Saika saka manufofin kasuwancinka da Kuma Tsarin kasuwan cin. .
8. Zaka Nemo mutanen da zasu tayaka Kamar Mutum 20 Wanda yabada da technical, marketing teams, customer care, developers e.t.c GA missali. Su 👇
Bayan Ka samu Mutum 10 Sidra chain zasu karbi project naka, sai kuma Ka Nemo contributors Wanda zasu saka hannun jarinsu da SIDRA Digital Asset SDA nasu .
Kowane project sai ya samu contribution akalla 2k SDA Daga contributors kafin ayi lunching token NASA . Mafi karancin lokacin da za a Baka Ka Tara Sidra Daga contributors/investors wato miners shine sati 3 mafi yawa wata 3.
Sidra miners wato Sidra Family zasu iya investing akan project Wanda sukayi bincike Kuma suka Yadda da ingancinsa.
Project owners zasuyi sharing link na projects nasu zuwa GA miners sukuma idan suka Shiga link din said su Danna contribute Kamar haka
👇
Bayani Ka cika kowace ka'ida Sidra core team zasu saka maka Dala $10k Akan projects naka don SAMAR da liquidity.
Dukanin Sidran da aka Tara a matsayin contribution/investment za'ayi locked 🔒 NASA ya zama TVL wato total value locked ta Yadda baza Ka iya rugpool ba, za a rika Bude maka wani kaso gwargwadon Yadda project naka ya samu karbuwa.
A karshe za a saka token mai sunan project naka a kasuwa don fara trading dukanin ribar da aka samu zaka rika biyar ma aikata tare da kulawa da kasuwancinka.
Yadda za a samu AIYUKA Akan Sidra
1.Kowane projects dole sai ya Nemo akalla Mutum 20 Kamar haka 👇
Ya Danganta da tsarin project din da Kuma irin ma'aikatan da ake neman Akan projects din.
2.Idan kana da wani Ilimi Akan abun da yashafi IT, marketing, customer care, dev, e.t.c zaka iya Shiga Sidra Start sai Ka Duba projects daya Bayan daya don samun aikin da ya dace da ilimin Ka.
2. Idan Ka samu aikin sai Ka Danna join Kamar haka 👇
sai Ka Danna send request, zasu tuntubeka sai Ka bada dukanin bayanan da suke bukata idan Ka cancanta sai kuyi yar-jejeniya sai Ka fara aiki da zarar project yazo kasuwa.
4. A Yanzu haka akwai guraben aiki masu yawan gaske Wanda ake neman ma aikata Aman BA a samu BA.
5. Wannan daliline yasa ake samun jinkiri wajen lunching projects.
6. A yanzu haka anyi lunching Sama da 100 project Wanda tuni an fara trading nasu a Sidra Dex.
7.Akwai wasu fiye da 50 da zasu shigo kasuwaa nan kusa.
8. Akwai Sama da projects 200 da suke Kan Tara contribution/ investment.
9. Akwai wasu projects masu yawan dake Kan layin screening.
10. Wasu ma sunan suna Kan kirkirar projects din.
JAN HANKALI
Kasancewar SIDRA chain an ginashi Akan tsarin Shariar Musulunci wato ba cuta ba cutarwa, akasin Yadda muka Saba gani Akan harkar crypto tabbas Sidra yazo da tsarin da zai magance babbar matsalar rugpool a harkar crypto, kuma Insha'Allah Sidra ZAI bada mamaki a DUNIYA gaba daya don tabbas idan Allah yasa Sidra yai nasara tabbas harkar cinikayyar crypto a DUNIYA zata koma Kan Sidra.
Yana da kyau tun yanzu mu daure mu yi abun da ya dace kafin lokaci ya kure.
Kuma Yana da kyau mu taru mu hada karfi don tallafawa Sidrachain mussaman wajen wayar da Kan mutane Akan irin alkairan da SIDRA yazo dasu, da Kuma kir-kirar projects masu ma'ana Akan SIDRACHAIN Wanda zasu amfanar da DUNIYA Baki daya.
Kada mu damu da price NASA na yanzu, muyi tunanin Yadda zamu tallafawa Sidra don samun foundation mai karfi Wanda duk wani project a DUNIYA sai dai yayi koyi da SIDRA.
Haka zalika Yana da kyau mu sani cewar akwai babban qalubale da SIDRA yake fuskanta kasan saboda an Ginashi Akan tsarin Shariar Musulunci, mafi yawan mutane Basu fahimci me Ake nufi da Shariar Musulunci Ba saboda wasu Yan barandan shaidan suna muzantawa tare da firgita mutane Akan Shariar Musulunci hattana wasu Daga cikin muslimai suna adawa da tsarin Shariar Musulunci saboda tasirin sharin maqiya Allah.
Wannan ba karamin qalubale bane don haka sai mun tallafa wa Sidra koda da addu'a ne akan Allah ya tsare project din Kuma ya sanya Albarka a cikinsa.
Abunda da Ake nufi da tsarin Shariar Musulunci a Sidra shine ( Ba cuta ba cutarwa) .
Ubangiji Allah ya cigaba da bawa SIDRACHAIN kariya Daga Sharrin masharanta ya kuma sanya Albarka maras adadi a cikinsa Amin.
Ameen ya hayyu ya qayyum
ReplyDeleteMuna godiya
DeleteMun gode
ReplyDelete