SIDRACHAIN BABBAR DAMACE GA DUNIYA
Mafiya yawan projects a wannnan lokacin Suna zuwa da matsalolin na pump and dump/Rugpull, imitation da sauran su .
Mafiyawancin projects ana kirkiresu ne kawai don samun kudade cikin gaggawa Bawai don a Gina su don su Zama wani Abu a rayuwa Kamar Yadda BTC& ETH suka Zama abun kwatance.
An kirkiri Sidrachain don Gina wani abu Mai karfi sosai a kasuwar crypto Wanda zai gogayya da manyan projects Kamar Bitcoin da Ethereum, Aman Akan tsarin Sharia Musulunci ma'ana ba cuta ba cutarwa.
.Koda mutum ba Musulmi bane zai iya Shiga cikin tsarin Sidra don yin amfani da project din, saboda an kirkiri Sidrachain don ya amfanar da mutanen duniya gaba daya musamman Wanda suke da shaawar Shiga harkar cryptocurrency.
Kadan Daga cikin damammakin da Sidra chain ya zo dasu sune Sidra Start up program Wanda Kamfanunuwa da Yan kasuwa Ko masu fashar kirkire na manhajoji son gudanar da kasuwanci Zamani zasu iya zuwa Kan Sidra chain su Gina project dinsu Akan Sidra chain, missali kana so Ka kirkiri wani coin da sunan Kamfanin Ka KO Kasuwanci Ka Wanda zai bawa duk kanin members na Sidra family su saka hannun jarinsu da Sidra coin Wanda sukeyi mining gwargeadon Yadda zasu iya Akan Sidra chain.
A wannnan tsarin na Sidra Starup Sidra chain SUNYI alkawarin bada tallafi na Daloli har $10,000 ga dukkanin Wanda yake da wata FASAHA Wada zaa ta amfanar da jamaa don ya samu damar samawa mutane hanyoyin samun kudade.
A yanzu haka akwai businesses Sama da 100 Wanda aka Gina Akan Sidra chain don karfafa hada-hadar amfani da Sidra chain .
Comments
Post a Comment
Mun gode