YADDA ZAKA SAMU 4.5GB A 9MOBILE

ASSALAMU ALAIKUM.

yau zanyi bayani akan yadda zaka samu 4.5gb a layin ka na 9mobile akan naira 500

MATAKI NA FARKO.

ka sami sabon layin 9mobile 

saika danna 200 sai ka zabi  2 don shiga tsaruin

bayan kashiga tsarin sai ka danna *229*10*16#  zasu baka 4.5gb.

GARGADI
wannan datar kwana 5 kawai takeyi

mungode.

dan bibiyar shirye shiryenmu a watassapp shiga  nan

facebook shiga nan

don turawa da tambayoyo ko gyara tura email zuwa

duniyarwaya7@gmail.com

Comments

Popular posts from this blog

MATSALAR BATAN SEED PHRASE TAZO KARSHE DELTANETWORK YAZO DA ABUN ALAJABI

SIDRACHAIN ZAI SAMAR DA MILIYOYIN AIYUKA A FADIN DUNIYA

SIDRACHAIN ZAI ZAMA BABBAR KASUWAR CRYPTO A NAN GABA