Delta Network, Sabon Project ne da zai magance matsalar batan phrase seeds, private keys da Kuma password. Sunyi masa laqabi da 3.No-verification wato ba 1. password ba 2. phrase seed ba 3.private keys. Delta Network ba ruwansa da Password, phrase seed ko private keys, kawai zai yi amfani da Tsarin da sukaiwa laqabi da Suna "dSMS" abunda tsarin yake nufi shine layin wayarka shine Komai naka, SMS kawai zaka Tura Akan wayar ka ko ta WhatsApp don yin register ko Kuma shiga account naka. Idan ana son a Shiga wallet naka Akan Delta Network dole sai an samu layin wayar Ka (SIM CARD) kafin a samu damar yin maka Sata. Delta Network zai magance Babbar Matsala a harkar crypto currency Wada take jawo wa mutane asara mara missaltuwa, hakan zai zama BABBAR Nassara ce a harkar crypto currency. Ana mining 24hrs Kuma Yana kamanceceniya da pi Network. Ga Wanda yake son register don Fara mining DeltaNetwork Shiga 👇 downloadhere Akwai a App store GA masu iPhone. Bayan Kayi d...
Assalamu Alaikum warahamatullahi wa barakatuhu, barkan mu dasake saduwa a wannan blog mai Albarka, yau Insha'Allah zamuyi Bayani Akan yadda SIDRACHAIN ZAI SAMAR da miliyoyin aiyukan yi a FADIN DUNIYA. Idan bamu manta ba a rubutun daya gabata munyi magana Akan SIDRACHAIN , Tsarin SA da Kuma manufofin SA.yau insha'Allah zamu ci gaba Akan hanyoyin da SIDRACHAIN ZAI SAMAR da aiyukanyi a DUNIYA. Kamar Yadda mukayi Bayani cewar SIDRA Tsarin UBI wato universal basic income wato yanyoyin da mutanen DUNIYA sazu samu abun dogaro dakai, kadan daga cikin yanyoyin sune entrepreneurship wato Yadda za'a koya maka Sana'a Kuma a Baka jari don gudanar da kasuwancinka. Akwai matakai Kamar haka . 1. sai Kakirkiri account da SIDRA chain 2. Sai Kayi mining don Tara Sidra Digital Asset Wanda yake a matsayin kudi. 3.Sai Kayi KYC 4. sai Ka kir-kiri online Sana'a missali kanaso Ka kir-kiri wani app Wanda za a rika sayen Data, Kati da SIDRA,Pi, Rubi e.t. c. sanann Kuma za a iya...
Sidrachain wani babban project ne Wanda Engr. Muhammad Aljafari dan asalin Kasar Qatar, Muhammad Aljafari Kwararen Engineer ne Wanda ya taba kirkirar wata na'ura Mai taimakawa Kurame Wada yayi wa lakabi da seeDo. M.J ya wallafa littattafai Sama da 68. Ya kirkiri SIDRACHAIN do tallafawa masu karamin karfi don samun kudaden shiga tareda samun damar Gina Digital business, yayi WA Sidrachain laqabi da Universal Basic income Wato hanyar samun kodaden Shiga GA mutanen duniya. An Gina SIDRACHAIN Akan Tsarin Shari'ar Musulunci Wato ba cuta ba cutarwa. Haka zalika family members na SIDRACHAIN zasu iya haduwa su kirkiri wani project akan Sidrachain don samun tallafi Daga core team na SIDRACHAIN.. Angina BABBAR KASUWA Akan Sidrachain Wanda akekira da Sidra Dex Kuma hadahadar kasuwanci ta kankama sosai. Ayanzu haka an kirkiri tokens Sama da guda 100 Akan Sidrachain Wanda tuni Anfara hadahadar cinikayyarsu Akan Sidra Dex. Wanda yayi register da Sidra ne kadai zai iya samun dama...
Comments
Post a Comment
Mun gode