FA'IDOJIN VOICE-MAIL

Assalamu Alaikum

Voice-mail nada fa'idoji masu yawa gakadan daga cikin su

1. Isar da sakon murya ga wanda aka nema ba'a samu ba.

2. Magance matsalar karya alkawari
3. Yana temakawa wajen gano musababin yin wani abu  mai kyau ko mara kyau.

4. Samin sako akan lokaci
5. Yana taimakawa wajen fahimtar  wani boyayyen lamara .

6. Gano wanda ya aikata wani abu mai kyau ko akasin haka ga wand yaturo sakon.

Dasauransu.

Gamasu wayar android siga nan ka saukar da instavoice app akan wayarka .

Wasalam

Visit our site

Follow  us on facebook

Comments

Popular posts from this blog

MATSALAR BATAN SEED PHRASE TAZO KARSHE DELTANETWORK YAZO DA ABUN ALAJABI

SIDRACHAIN ZAI SAMAR DA MILIYOYIN AIYUKA A FADIN DUNIYA

SIDRACHAIN ZAI ZAMA BABBAR KASUWAR CRYPTO A NAN GABA