ILLAR TAKURAWA RAM DIN WAYARKA TA ANDROID

Assalamu Alaikum

Mafi yawan lokuta masu amfani da wayar android basa kula da me yakamata su yi installing a kan wayarsu, akwai dalilan  da suke saka wayarka 📱ta dinga slow ko makalewa,   ko ta dinga zafi wanda hakan yakansa chajin  ka yadinga saurin sauka.
Abubuwan dasuke haifar wa da android 📲 phone matsala.

1. Dora apps dayawa wanda ya tare fiye da kaso 90 % na RAM din wayarka .

2. Cika internal storage naka fiye da 90%

3. Barin wayarka akune na tsawon kwanaki  batare da kayi reboot ko kashetaba. Etc

Waddan matsalolin kadan kenan da matsalolin dasuke saka wayar android  📱 ta dinga daukar zafi wanda hakan yana sa wayar 📲ta
dinga makalewa ko  ta dinga slow asakamakon hakan chajin wayar zai dinga sauka da wuri kuma hakan zai cutar da batirin wayarka 📱..

Zaka iya saukar da RAM Junk cleaner  akan wayar ka a nan dan ka dinga sassauta RAM dinka.

Wasslam.

Follow us on facebook

Visit our site

Comments

Popular posts from this blog

SIDRACHAIN ZAI SAMAR DA MILIYOYIN AIYUKA A FADIN DUNIYA

MATSALAR BATAN SEED PHRASE TAZO KARSHE DELTANETWORK YAZO DA ABUN ALAJABI

SIDRACHAIN ZAI ZAMA BABBAR KASUWAR CRYPTO A NAN GABA