HANYA MAFI SAUKI WAJEN MAGANCE MATSALAR BATAN CONTACT

a mafi sauki wajen magance matsalar bata ko rasa contacts sakamakon batan waya. Mafi yawn wayoyin android suna da zabin yadda zaka saka email akanta wanda hakan yakan taimaka wajen ajiye contacts,photos,videos,documents. E.t.c 

Kasaka email dinka akan wayarKa zabi backup and restore

Ka tabbata ka Bude datarka

Idan ka gama to duk lokacinda Kai saving contacts akan wayarka to zai tafi email dinka ta yadda koda wayarka tafadi kawai saikasake  saka email dinka akan saburwayarka saika bi wadancan hanyoyi da muka fada a sama kawai zakaga contacts,photos,videos,e.t.c zasudawo kan sabuwar wayarka.
Koda kuwa babu sim akan wayarka

Mungode.

Follow us on facebook

Www.auwalaliyu.wapka.mobi

Comments

Popular posts from this blog

MATSALAR BATAN SEED PHRASE TAZO KARSHE DELTANETWORK YAZO DA ABUN ALAJABI

SIDRACHAIN ZAI SAMAR DA MILIYOYIN AIYUKA A FADIN DUNIYA

SIDRACHAIN ZAI ZAMA BABBAR KASUWAR CRYPTO A NAN GABA