TALLAFIN KARATU KYAUTA
Assalamu Alaikum . Yau insha Allah zamuyi bayani akan yadda zaka samu damar yin karatu a kasar waje kyauta. A kokarin da Gwamnatin tarayya takeyi na ganin ta inganta harka ilimi a Nigeria, Gwamnatin tarayya tabawa ministan ilimi umarnin tallafawa matasa masu sha'awar yin karatu a kasashen waje, wato a karkashin tsarin scholarship . Kowanne dankasa nada dama ya nemi wannan tallafi wanda yahada daliban dasuka kammala karatun sikandire kuma suka samu sakamako mai kyau tare da samun credit 5 . Haka zalika wadanda suka gama degree, ma zasu iya neman wannan tallafi don karo karatu a kasashen waje. Ga masu bukata zaku iya ziyartar shafin ma aikatar ilimi ta kasa don yin regista 👇 https://fsbn.com.ng/scholarships Wassalam. Zaku iya suscribing din shafin mu Telegram. t.me/duniya100 Facebook https://www.facebook.com/groups/197116404183415/?ref=share Bayani akan yadda aka tsare layin wayarka