YADDA ZAKA SAMU 20 GIG AKAN KUDI 3500

Assalamu alaikum 
Barkanmu dasake saduwa a wannan dandali.🙏🔦

Yau zamu bayani akan yadda za ku sami data 20gig akan kudi Naira 3500.👇

MTN sun fito dawani tsari da suke kira my offer wanda yabawa kwastoma damar samun 20gig a akan kudin Naira 3500👇

Ita dai wannan data tana kaiwa har tsawon wata 1👇

Haka zalika zaka iya samun 2gig akan kudi Naira 500 wada zakayi amfani da ita tsawon sati 1 kacal.👇

Wannan tsari yafi dacewa ga masu Downloading file mai nauyi,  ko finafinai 👇
Masu yawan kira a waya zasu iya amfani da wannan tsari don samun linki 5 na katin da sukasaka. 🙋
Missali idan kasaka 1000 zasu baka 5000.👇

Gargadi 🚯
Wannan tsari ba a kowane layi yakeyiba aman yanayi a mafiyawan layikan MTN.😀

YADDA ZAKA SHIGA TSARIN

danna *121# akan wayar ka zaka ga sununamaka kamar haka 👇

Idan na kira kake so zaka ga sun nunamaka kamar haka 👇
Wassalam 
Fatan alkairi ga masu bibiyar shafin mu🙏
Mungode 🙌

Zaku iya bibiyar shirye shiryen mu a whatsapp   
 ko 
Ko 
duniyarwaya7@gmail.com

Mungode. 






Comments

Popular posts from this blog

MATSALAR BATAN SEED PHRASE TAZO KARSHE DELTANETWORK YAZO DA ABUN ALAJABI

SIDRACHAIN ZAI SAMAR DA MILIYOYIN AIYUKA A FADIN DUNIYA

SIDRACHAIN ZAI ZAMA BABBAR KASUWAR CRYPTO A NAN GABA