TALLAFI GA MASU KANANAN MASANA'ANTU

Gwammnatin tarayya ta kudiri aniyar bada tallafi ga masu kananan sanao'i a fadin kasarnan.
ABUBUWAN DA AKE BUKATA 
1. Dole sai kanada massana'anta.

2. Dole sai masana'antarka tana da suna.

3. Dole sai kayi Register da cooperate affairs Kuma sai anbaka shedar (C.A.C).

4. Dole sai kana da Taxt Identification N0. (TIN).

5. Dole sai kayi Register da hukumar small and meduim interprises development agency (SEMDAN). kuma sai ka mallaki SMEDAN N0.

7. Dole sai kanada cooperate account da sunan masana'antarka

8. Dole sai kana da BVN.

9. Dole sai kanada email address

10. Dole sai kana da akalla mutum 5 suna aiki a karkashinka.

11. Dole sai kanada layin waya.

Waddannan sune mafi yawancin abubuwan da ake bukata.
Donyin Register  shiga nan

Karin bayani akan survival fund 👇

Kadan daga cikin darussan mu 👇

1.Yadda zaka duba katin dan kasarka👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

2.Yadda zaka tasre layin wayarka👇

3.Yadda zakai porting din layinka ðŸ‘‡








Comments

  1. Wai masu QANANAN sana'oi ! A hakan ?

    Sai kana da kaza sai kana da kaza !?

    Kace mucire rai - mu yaku bayi...

    ReplyDelete

Post a Comment

Mun gode

Popular posts from this blog

MATSALAR BATAN SEED PHRASE TAZO KARSHE DELTANETWORK YAZO DA ABUN ALAJABI

SIDRACHAIN ZAI SAMAR DA MILIYOYIN AIYUKA A FADIN DUNIYA

SIDRACHAIN ZAI ZAMA BABBAR KASUWAR CRYPTO A NAN GABA