ZA ABUDE DAUKAR AKIN POLICE A WANNAN SATIN

Ajiyane rundinar yansanda ta kasa wato "Nigeria Police" ta sanar da aniyarta na daukan sabin ma aikata a hukumar,  hukumar ta bada sanarwar ne a shafinta na facebook a jiya inda ta wallafa cewar za'a bude website din ranar 14/07/2020. 

Ga yadda tsarin daukar aikin zai kasance a wannan hoton na kasa.
dafatan Allah yabada saa amin.
Mungode. 

Comments

Popular posts from this blog

SIDRACHAIN ZAI SAMAR DA MILIYOYIN AIYUKA A FADIN DUNIYA

MATSALAR BATAN SEED PHRASE TAZO KARSHE DELTANETWORK YAZO DA ABUN ALAJABI

SIDRACHAIN ZAI ZAMA BABBAR KASUWAR CRYPTO A NAN GABA