SIDRA CHAIN ZAI TABBATAR DA KAFUWAR HADA-HADAR CINIKAYYA DA CRYPTO A KASASHEN MUSULMAI
An samar da SIDRA CHAIN don habbaka CINIKAYYAR crypto a tsarin Musulunci, mafiyawan coins da Ake kirkira a wannnan Zamanin Basu da wani asset, KO masana'anta da take samar da kudade don gudanar da CINIKAYYAR coins nasu, kawai coins ne Ake yadawa Akan social medias wajen zuzuta su batare da samarda wani security ga investors ba.
Sidra chain yazo ya magance matsalolin rashin Tsaro Akan dukiyoyin investors ta hanyar samar da security wajen amfani da Real World Asset (RWA) Wanda kowane token da za a kirkira Akan Sidra chain dole sai an samar masa da wata Sana'a ta zahiri Yadda hakan zai taimakawa investors samun karfin guiwa wajen holding token nasu.
Kasancewar harkar crypto nada hadarin gaske musamman Yadda aka mai da ita wata hanya to damfarar investors da sauran masu bada guduwa don KAFUWAR wannan project din, Sidra yazo ne don yabawa kowa dama, Koda Baka da kudin investing zaka iya mining Akan wayar Ka don samun SIDRA coin don yin investing Akan project din da kakeso.
SIDRA CHAIN Yazo da abubuwan da zasu magance matsalar asarar dukiya da yazama Ruwan dare ta hanyar kaucewa Gararin da ke tartare da cryptocurrency.
Comments
Post a Comment
Mun gode