RANAR PI TA 28/06/2025

PI2DAY, 2025.

Abubuwan da aKai lunching a Kan pi network yau.

1. Pi Ai Studio itace manhajar da aka samar Akan Pi Dapp,  wannnan Manhaja Zata taimaka wajen Developing kowane irin app batare da coding ba.

Missali kana son Kayi app na Kasuwanci  don fadada harkokin cinikayya sai kaje Kan pi Ai Studio Ka Fadi irin Yadda kake son app din ya kasance sai Ka biya da pi sai Ai yi maka a take.

Wannan ba karamin ci gaba bane akan pi network.

2. Staking , yanzu zaka iya staking Pi naka tare da samu APY Mai amfani .


Missali idan Kayi staking Pi 500 zaka samu ladan Pi 15 a kowane wata.

Wanda yake son holding pi na lokaci Mai tsawo hakan zai taimaka masa wajen samu na cefane duk wata.

Dafatan Allah ya Kara wa pi Daraja yasa mu amfana da abunda Muka  samu ta hanyar da ta dace.

Ablogger.


follow me on x

Telegram 



Comments

Popular posts from this blog

MATSALAR BATAN SEED PHRASE TAZO KARSHE DELTANETWORK YAZO DA ABUN ALAJABI

SIDRACHAIN ZAI SAMAR DA MILIYOYIN AIYUKA A FADIN DUNIYA

SIDRACHAIN ZAI ZAMA BABBAR KASUWAR CRYPTO A NAN GABA