NITDA ACADEMY ZASU BAWA MATASA MILLION UKU ILIMIN NAURAR ZAMANI DA FASSAHAR ZAMANI KYAUTA

Assalamu alkaimu.
Barkan mu da sake saduwa a wannan dandali .
Hukumar Dake Bada horo akan Ilimin Fasahar zamani ta Nigeria wato NITDA zasu bawa matasa miliyan uku horon akan Ilimin Fasahar zamani, daga Yan shekara 18-50 .
Ayanzu haka an Bude shafin yin register don fara Bada wannan horon.

Abubuwan da ake bukata .

1. Kasance Dan shekara 18-50
2. Email
3. Lambar waya.
4. NIN/BVN
5.Computer/ Android


Za a Bada horon akan waddannan fannoni kamar yadda suke a wannan hoton Na kasa 👇
Bayan kamla karatu zaa bada certificate.

Don yin register shiga nan

Don Allah Yan uwa a daure ayi register.

Allah yasa mudace 

Comments

Popular posts from this blog

MATSALAR BATAN SEED PHRASE TAZO KARSHE DELTANETWORK YAZO DA ABUN ALAJABI

SIDRACHAIN ZAI SAMAR DA MILIYOYIN AIYUKA A FADIN DUNIYA

SIDRACHAIN ZAI ZAMA BABBAR KASUWAR CRYPTO A NAN GABA