YADDA ZAKAYI RIGISTAR KATIN ZABE ONLINE

Assalamu Alaikum.
Barkanmu da sake saduwa a wannan shafi mai albarka, Yau insha-Allahu zamuyi bayani akan yadda zakayi register katin zabe online, 
Hukumar zabe ta Kasa taba sanarwar bude sabon shafi a yanargizo wanda yan Nigeria zasu yi registar, anbude shafinne sakamakon cutar covid-19 don rage cinkoso a guraren rigistar.

Hakazalika koda kadade dayin register zaka iya canja wasu bayanai akan katin zaben ka ko kacanja mazaba, missali idan kayi regista a wata jaha yanzu kuma kanason ka koma wata jaha zaka iya canjawa  da kanka akan yanar gizo.

✳️ Don yin register sabon katin zabe shiga nan 

✳️ Idan kadade da yin registrar aman bakasan matsayin katin zaben kaba shiga nan don duba matsayin katin ka .

✳️ Idan da kayi regista a wata jaha yanzu kuma kana son chanja jaha da mazaba shiga nan 

✳️ Idan da kayi regista kuma ka karbi katinka aman ya bata to kagarzaya office din INEC mafi kusa zasu baka form kacika Kuma zasu baka wani. 

✳️ idan kana da wani korafi akan katin zabe zakaiya kiran offishin hukumar INEC ko ka tura sako. 
HOTLINES: 0700-CALL-INEC (0700-2255-4632




Abun Lura.
Kasani koda kacika form online zakaje gurin yin register don daukar hoton yan yatsunka .

Wassalam muhuta lafiya.

Follows on telegram t.me/duniya100




Comments

  1. Asalam barka agaskiya to Karin zabena yabata to Kuma ni Ina Zama zauda a Abuja yanki ammak juwa

    ReplyDelete

Post a Comment

Mun gode

Popular posts from this blog

SIDRACHAIN ZAI SAMAR DA MILIYOYIN AIYUKA A FADIN DUNIYA

MATSALAR BATAN SEED PHRASE TAZO KARSHE DELTANETWORK YAZO DA ABUN ALAJABI

SIDRACHAIN ZAI ZAMA BABBAR KASUWAR CRYPTO A NAN GABA