KARATUN DEGREE KYAUTA

Assalamu Alaikum
Barkanmu dasake saduwa a wannan shafi mai albarka,  yau insha Allah zamu sake yin bayani akan wani Schoolarship wanda Kasar Egypt Take bawa kasahen Africa hadda Nigeria. 
Nigerian supreme council  for islamic affairs ta wallafa a shafinta na facebook. 

Don yin Register shiga nan. 

Don Allah Yan Uwa a watsa ko Wasu sa amfana.

Mungode.
Don bibiyar shirye-shirye mu zaku iya shiga Telegram group t.me/duniya100

Comments

  1. NIN dina na sami no 2 kowacce daban y xanyi na gane tawa

    ReplyDelete

Post a Comment

Mun gode

Popular posts from this blog

MATSALAR BATAN SEED PHRASE TAZO KARSHE DELTANETWORK YAZO DA ABUN ALAJABI

SIDRACHAIN ZAI SAMAR DA MILIYOYIN AIYUKA A FADIN DUNIYA

SIDRACHAIN ZAI ZAMA BABBAR KASUWAR CRYPTO A NAN GABA