YADDA ZAKAI KARATUN DIGIRI /MASTERS KO PhD KYAUTA

Assalamu Alaikum.
Barkanmu da sake saduwa a wannan shafi  mai albarka,  yau InshaAllah zamuyi  bayani akan yadda zaka samu damar yin karatun degree ko masters hadda  Phd kyauta a duk inda kakeso a fadin duniya wanda Islamic Development Bank suke daukar nauyi duk shekara.

Islamic  Development Bank wata ma'ajiyace ta kudi wada take da shalkwata a Saudi Arabi kuma tana karkashi Organisation of islamic Counyries (OIS) wanda  ya kunshi kasashe 57 aduniya hadda Nigeria.

Islamic Development Bank ankafatane  shekarar 1973 wanda suka dade suna dΓ₯ukar nauyin karatun yayan masulmi a fadin duniya. 

Islamic Development Bank sunbude portal dinsu don bawa dalibai damar cika form din scholarship don daukar nauyin karatunsu a shekara 2021 kuma ayanzu haka saura kwana 50 a rufe portal din. 
Gamasu sha'awar karo karatu kuma basu samu damaba  sakamakon wasu dalilai to ga dama ta samu don cigabada da karatu.
Gamasu shaawa  zasu iya ziyartar shafinsu don samun cikakken bayi.πŸ‘‡

Islamic Development Bank Sundade suna daukar nauyin karatun musulmi a fadin duniya duk shekara kuma dalibai da dama a fadin duniya suna amfana. 

Don cika form din scholarship na Islam Development Bank shiga nan πŸ‘‡ 

Dafatan Allah yabada saa, yan uwa don Allah a daure a cika.

Don samun shirye-shiryen mu kaitsaye a telegram shiga πŸ‘‡



Comments

  1. Enter your comment.. Dan Allah ina da tambaya a online ne za ayi karatun kokuwa.?

    ReplyDelete

Post a Comment

Mun gode

Popular posts from this blog

MATSALAR BATAN SEED PHRASE TAZO KARSHE DELTANETWORK YAZO DA ABUN ALAJABI

SIDRACHAIN ZAI SAMAR DA MILIYOYIN AIYUKA A FADIN DUNIYA

SIDRACHAIN ZAI ZAMA BABBAR KASUWAR CRYPTO A NAN GABA