TALLAFIN KUDI GA MASU SANA'OI

Assalamu alaikum.
Yau insha Allah zamuyi bayani akan talafin zunzurutun kudi har billion sabain da biyar 75billion naira da Gwamnatin tarayya ta kudiri aniyar bawa matasa afadin kasar nan.

Wannan tallafin an bashi suna "Nigerian youth investment fund"an kuma kaddamar dashine don amfanin matasan yan shekara 18 zuwa 35 waddanda suke da masana antu mallakar kansu.
Tunidai an bude shafin da akeyin registar.

Ga masu bukata zaku iya ziyartar shafin don yin registar .👇


Yan uwa a daure ayi regida.


Don samun darrussanmu zaku iya bibiyarmu a 
Telegram





Comments

Post a Comment

Mun gode

Popular posts from this blog

SIDRACHAIN ZAI SAMAR DA MILIYOYIN AIYUKA A FADIN DUNIYA

MATSALAR BATAN SEED PHRASE TAZO KARSHE DELTANETWORK YAZO DA ABUN ALAJABI

SIDRACHAIN ZAI ZAMA BABBAR KASUWAR CRYPTO A NAN GABA