YADDA ZAKAI ACTIVATE KO DE ACTIVATE CALL BARRING, CALL FORWARDING

Assalamu  Alaikum

Call barring wata hanyace dazaka hana wani kira shigowa ko fita daga wayar ka saka makon wasu dalilai,

Call forwarding kuma wata hanyace daake bi dan  karbar kira akan wani layi dabam.
Missali zaka iya forwarding din kira daga wani layin dabaya kan wayarka zuwa layin dayake kan wayarka,.

Dan sanin yadda zakai forwarding akan layinka shiga http://www.auwalaliyu.wapka.mobi/site_13.html

Wslm.

Follow us on facebook

Comments

Post a Comment

Mun gode

Popular posts from this blog

MATSALAR BATAN SEED PHRASE TAZO KARSHE DELTANETWORK YAZO DA ABUN ALAJABI

SIDRACHAIN ZAI SAMAR DA MILIYOYIN AIYUKA A FADIN DUNIYA

SIDRACHAIN ZAI ZAMA BABBAR KASUWAR CRYPTO A NAN GABA