Posts

INTERNET BROWSER MASU SAUKIN SARAFAWA

Image
Assalamu-alaikum  Yau   zamuyi   magana  akan browsers  masu   saukin   sarrafawa  ,   basa   raina  network  kuma   suna   daukeda   abubuwa   masu   mahimanci   kamar  1.boye  bayanan  browsing ( incognation ).  2.  ajiye   bayanai   masu   mahimanci ,  3. Night mode (eye protection ) 4.  Ajiye   hotuna ,  video , ko document  5. Served as video player ( tana  playing video  akanta ) 6.  Suna   bude  file  irin ,  dock,  htlm ,  docx ,  pdf , etc. 7. Transfer of data ( tura   baganai   daga  kan  wata   zuwa   wata ) Etc Dolphin browser  takasan   ce   mafi   saukin   sarrafawa   kuma   tana   dauke  da  dukkannin   bayanan   damuka   ambata ,  Sai   ucbwroser   ...

TSARIKAN DATA MASU SAUKI

Image
Assalmu Alaikum. ​ Yau zamu yi bayanin akan tsarin data mai sauki, haryanzu Airtel sune akan gaba wajen saukin farashin data. Dansamun data mai sauki Zaha iya zabar daya daga cikin wayannan tsarika. 1. *482# 2G 2. *668# 3G unlimited  3. *241* amount # 100% bonus data and voice. 4.*440*161# 6gig @1500. 3G 5. *418# 2.5 Gig @ 500 25days Wayannan sune tsarika masu sauki.  Dan neman karin bayani zaku iya tuntibarmu ta wannan Email.duniyarwaya7@gmail.com Mungode . Follow us on facebook

VOICE MAIL DA FAIDOJINSA

Image
Assalamu-alaikum yau zamuyi bayani akan voice-mail wato (sakon murya) Voice-mail wata hanyace maisauki wajen tura sakon magana, hakan yakan casance idan kakaiwa layin wani aboki ko danuwa aman layin baya tafiya sakamakon rashin caji ko matsalar network ko kuma wani dalili daban. YADDA AKE TURA SAKON VOICE-MAIL. 1.  Idan kanemi wani layi aman baya tafiya zakaji kafani sun sanardakai cewa wannanlayi baya tafiya aman taka iya turawa dasakon Voice mail. 2. Zakaji shiru aman kiranka yana tafiya ,  3 saika fadi sakon da kake so ka isar aman minti biyu ne kawai. wanda ka turawa sakon yana kuna wayarsa zai sami sakonka kawai sai ya dannan wasu nambobi dan saurarar sakon. YADDA ZAKA SAITA VOICE-MAIL A LAYINKA. 1. mtn kakira 133  2. Glo kakira    111 3. 9Mobile  kakira 252 4. Airtel kakira 333122 Amman mtn sun dakatarda nasu.  Saika bi umarnin dazaa baka. Aman idan kana amfanida  smartphone  kamr  android ,   ipad ,...

KADAN DAGA HANYOYIN DA ZAKA TSARE KANKA GADA HACKER

Image
Assalmu alaikum hacking wata mumunar dabi'a ce ta satar bayanan sirri dasukashafi wani kamar 1. Sanin rana,wata,  shekara da aka haifi wani 2. Account number,  BVN Number, Atm security number 3.Phone Number, secret code setc Dan yin afani dasu wajen yiwa mutum sata ko aikata wani laifai a Internet da sunan wani. YADDA HACKERS SUKE SAMUN BAYANAI 1.Social messengers musaman   facebook,  2.  Scam text massages 3. Piping (lege) 4. Wajen cire kudi a Atm etc 5. Scam calls (akiraka ace kaci wata gasa ko kasami wani aiki) Hanyoyin dazakabi wajen tsare kanka daga hackking . 1. Yin amafani da password mai karfi a social messengers kamar facebook . 2. Boye lambar waya, ranar haihuwa da shekarar haihuwa a social messengers. 3. Kin yadda da scam text missali idan kaga tex ance vbn dinka ya sami masala to karkar tura wani bayani karyace. 4. Text dacewar kaci wata gasa ko kasami wani aiki katura da bayananka 5. Karka dinga amfani da shekarun haihuwa ko lambar ...

TSARIKAN DATA

Zaku iya samun ts arikan data masu sauki a nan www.auwalaliyu.wordpress. com

YANDA ZAKA TSARE FACEBOOK ACCOUNT,KO EMAIL DINKAAKWAI HANYOYI DAYAWA DAZAKA TSARE ACCOUNT DINKA DAGA HACKING mafiyawan lokuta mutane suna yimin korafi Akan facebook ko email dinsu sunkibuduwa kuma Sunyi koKarin canja password AMA sun kasabudewa,to hakan yanafaruwane sakamakon hacking, GA YANDA ZAKA TSARE ACCOUNT DINKA 1-ka zabi password mai karfi missali ka hada words da kalmomi missali (KAno1956) 2-saita login notifications Akan sim dinka ta yanda idan wani yai kokarin shiga account dinka zaa turomaka da notification creat wani zai shiga account dinka,zasu gayamaka inda mutumin yai login da address na browser da akai login akanta, 3-kada kasanarda wani password dinka 4-idan wani Wanda bakasaniba ya turomaka da requestion karka karba ko link Wanda Baka saniba kar ka shiga 5-karka bar email dinka ko nambar wayarka daka saka A facebook abude 6-ka dinga chanja password dinka akai akai 7-ka saita privacy dinka dakyau 8-kadinga duba active login dinka Dan ganin lokaci da guraren da kai login 10-karka yada wani application da kai adding yai posting Akan wall dinka 11-karkai amfani da antivirus ko wani application dabaka saniba zamuci gaba instAllah www.auwalaliyu.blogspot.com

YANDA ZAKA BUDE EMAILkamfanin yahoo da hotmail basa buduwa Akan waya a Nigeria AMA a wayansu kasashe Ana iya budesu Akan waya, ga masu computer ziyarci wayanan sites Dan bude yahoo da hotmailwww.yahoo.comwww.hotmail.cominka shiga saika clicking Akan signup zasu nunA maka yanda zaka budega masu amfani da wayar hannu zaku iya bude gmail damail.comAkan wayar ku ta hanu Dan budewa ziyarciwww.gmail.comwww.mail.comin kashi ga gmail sai ka danna create account zasu tambayeka nambar waya saikasa nambarwayarka zasu turomaka da link saika shiga linkdin zakaga yanda zaka bude,idan kuma android kake amfani daita sai ka shiga setting sai ka shiga add account sai ka zabi gmail zasununA maka yanda za ka bude ,idan kumamail.com zakabude saika shiga address na Su saika danna signup zasu nunA maka yanda zaka bude,YANDA AKE AMFANI DA EMAIL. idan kana da email address sai ka bude browser dinka opera ko uc browser saika nemo kamfanin email dinka wato yahoo ko gmail ko mail.com. idan Akan ucbrowser ne tana dauke da shortcut na wayanan kamfanunuwa sai kawai ka shiga zasu tambayeka user I'd da password sai ka saka email da password dinkasai kai login zakaga ya bude,za kaga sakonnin dasuke inbox dinka,YANDA ZAKA TURA SAKO DA EMAIL DINKAidan kai login Akan email dinka saika danna compose zakaga clum kamar haka, To Subject,Content, Attachment ga yanda zakaiTo.; saikasa email address na Wanda zaka turawa sakonsubject..; Aslam alaikum ,ko wani Abu maka mancin wannancontent;sai kayi bayani n sakon wato body, gundarin sakonAttachment; idan kanason saka hoto ko sauti,kobidiyo,ko file,saikai uploading,acan kasa zaka ga inda aka sa sent sai ka danna wajen sakon ka zai tafi,kowanne kamfani sunA da messenger zaka iya saukarda ita Akan wayar ka www.9apps.com sai kai login saika dinga amfanida ita,AMA gaskiya yin amfanin da uc browser ko opera mini yafi sauki,zamu tsaya anan, nex post AMFANIN EMAIL DA YANDA ZAKA MAGANCE MATSALOLINSA, Idan kana da tambaya contact aaliyu618@gmail.com 2347015163413 auwalaliyu@writers.com visit our sites for more, www.auwalaliyu.blogspot.com www.auwalaliyu.wallinside.com www.zamanduniya.wapka.mobi MUNGODE.

YADDA AKE KARANTA PDF FILE AKAN JAVA PHONEportable document file(pdf)wani nauin littafine da zaka iya dawnload akan waya kamar android,symbian,etc hakama zaka iya karanta pdf akan java phone batareda kayi dawnloading pdf file akan javaphone dinba,zaka iya samun pdf a www.zamanduniya.wapka.mobi ,a wayoyi kamar android,symbian ana karanta pdf file da (adobe reader) to dawnload adobe reader www.9app.com mafi yawan lokuta zakaga yan makaranta suna neman wani littafi dan yin assigment ama sakamakon rashin bincike sai kaga sun kasa samun wannan litafi duk dacewa babu wani littafi dabazaka sami pdf dinsaba saidai in bakasan inda zakasame shiba, YADDA ZAKA KARANTA PDF FILE AKAN JAVA PHONE, zakayi amfani daucbrowser baya yi akan opera,saika danna inda zakai dawnliading pdf dinka zakaga anbaka zabi kamar haka 1-install 2-open 3-preview saika danna preview zakaga littafi ya bude sai kai bookmark din littafin akan ucbrowser shikenan sai ka cigabada karanta littafin aduk lokacin da kabuqaci hakan, www.auwalaliyu.wallinside.com www.auwalaliyu.blogspot.com

YANDA ZAKA RAGE JAN DATA A KAN WAYARKA TA ANDROIDMafiyawan masu amfani da wayar android suna korafi Akan saurin lashe data da wayar android takeyi, hakan Hans faruwane sakamakon yawan applications a kan wayar android,wasu applications suna amfani da net work bazaar ka bude datar ka, idan kanaso ka rage yawanJan data saika bi wayan nan hanyiyi . 1- dis able background data 2- download task killer from www.9apps.com 3-rufe data idan ka bude wani feji harsai kagama karanta abinda kakeson karantawa sai ka sake bude datar idan zaka sake web search 4-yin amfani da task killer akai akai wajen rufe applications da duke bude wayannan kadan kenan daga hanyoyin dazakabi Dan rage Jan data Akan wayar ka ta android .

BAYANI AKAN EMAIL email wata hanyace ta turawa ko karbar bayanai kamar rubutu ko bidiyo ko sauti,ko hotuna, email nada mahimmanci sosai wajen tura wayannan abubuwa a sirrance batare da wani ya san abun da ka turaba , zaka iya amfani da email wajen ajiye bayanan,ko takardu ko sauti ,ko hotuna ko bidiyo ,dindindin batare da tsoran lalacewaba ko bata, kai zaka iya ajiye credential ko wasu takardu masu mahimmanci a email tayada basai ka dinga yawo dasuba,idan kaje wani waje sai bukatar takardu tataso kawai sai kaje cafe kai printing takardar da kake bukata, mutane dayawa basu fahimci abinda ake nufi da email ba,wani yataba tambayata maye bambancin gmail da email, email dai sunane na jam'u kamar kace sim card kaga akwai mtn,glo,Aircel,etisalat,etc , haka shima email akwai yahoo,gmail,hotmail,mail.com, etc, duk zaka iya bude email da kowanne daga ciki ,kowanne yana masa sunan kamfaninsa, zaka iya register da kowanne daga ciki ta wannan hanya , www.yahoo.com www.gmail.com www.hotmail.com www.mail.com zamuyi bayanai Akan amfanin email da yanda zaka bude ko magance matsalolin email nex post www.auwalaliyu.wallinside.com www.auwalaliyu.blogspot.com www.auwalaliyunet.WordPress.com www.zamanduniya.wapka.mobi thanks .

THE BEST MONTH OF THE YEAR, another ramadan is back the month of compassion,blessing and forgiveness,the month of love,caring and reciprocity,the month in which the glorious quran was revealed,the month which has the most expensive and valueable night which is better than one thousand months,the month which Allah promise to emencipate a large number of people from hell fire every day,the month of forgiveness and compassion for all muslims,month of devotion and repentance, O ALLAH we ask you with your endless marcy and compassion to forgives our sins and accept all our good deeds,O ALLAH we ask you to unite and solves the problems of all the muslims in the world,ameeen, RAMADANAL KAREEM IN ADVANCE.

www.zamanduniya.wapka.mobi

www.zamanduniya.wapka.mobi